Hadaddiyar Kungiyar Makarantun Dare Dana yamma Hadejia

Hadaddiyar Kungiyar Makarantun Dare Dana yamma Hadejia Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hadaddiyar Kungiyar Makarantun Dare Dana yamma Hadejia, Hadejia.

Wannan Shafine na Hadaddiyar kungiyar Makarantun Islamiyya na karamar Hukumar Hadejia Jihar jigawa, Domin yada manufofin wannan Tafiya yasa aka kirkiri wannan shafi dafatan Jamas zasu bada Hadin Kai

30/11/2024

Innnalillahi wa inna ilaihi raji,in
Allah yayiwa mahaifiyar chiaman da,awa na wannan kungiyar GWANI ABDULLAHI ABDU HADEJIA rasuwa za,ayi Jana,iza karfe 2:30pm a GENERAL HOSPITAL Muna adu,a Allah ya gafarta mata yasa aljanna makoma Amin

JIGAWA STATE ISLAMIYYA SCHOOL TEACHERS ASSOCIATIONHADEJIA LOCAL GOVERNMENTWANNAN KUNGIYYA TANA SANAR DA DALIBAN ILIMI DA...
18/08/2024

JIGAWA STATE ISLAMIYYA SCHOOL TEACHERS ASSOCIATION
HADEJIA LOCAL GOVERNMENT
WANNAN KUNGIYYA TANA SANAR DA DALIBAN ILIMI DA MALAMAN ISLAMIYYU DAURAR ILIMI DATA SHIRYA AKAN LITTAFIN AKHADARY
WANDA MALAMAI KAMAR HAKA ZASU GABATAR
1. MALAM USMAN ABDULLAHI KHALID BABBAN LIMAMIN MASALLACIN HAMZA
2. ALKALI MUHAMMAD YABA IBRAHIM
3. Dr. TURAKI USMAN
ZA'A GABATAR DA DARAR RANAR 24/08/2024
A MAKARANTAR HUDU ISLAMIYYA
DAGA KARFE 10:00 NA SAFE ZUWA 12:00 NA RANA
ZA A KARE WANNAN DAURA 01/09/2024
DOMIN MASU BUKATAR FORM SU TUNTUBI WANNAN NAMBOBIN 08036873917
08166266017
08133603290

Daura        Daura     DauraHadaddiyar kungiyar makarantaun yamma dana dare Suna farin cikin gayyatar yan uwa daliban il...
22/02/2024

Daura Daura Daura
Hadaddiyar kungiyar makarantaun yamma dana dare
Suna farin cikin gayyatar yan uwa daliban ilimi da malaman islamiyya Daura Wanda aka shiryata akan yadda mutum zaiyi wajen koyar da dalibai wajan yanda zasu iya karatu da rubutu na larabci
Wanda Dr.Ala-udeen zai gabatar malami a jamiar musulunci dake Madina daurar zata gabata online ta hanyar zoom tare protector
Zaa gabatar da daurar ranar asabat 24/02/2024
A masallacin jibwis dake matsaro
Sannan za a raba littattafai kyauta
Akwai registration da akeyi duk Wanda baiyi ba sai ya tuntubi wannan nambar 07039710776
Wanda yaji ya sanarwa Wanda baiji ba

04/01/2024

ZAMA NA
DAURA AKAN USULUL FIQH DA AKIDA WANDA TAKE GUDANA YANZU A MASALLACIN MALAM INUWA ACADEMY DAKE BELLO BAYYI KUSA DA SENIOR ABDULKADIR A GARIN HADEJIA JIGAWA STATE

Inna daliban ilimi kuxo GA dama taxo
02/01/2024

Inna daliban ilimi kuxo GA dama taxo

Daura Keenan dake guda na a duk ranakun asabat da lahadi wadda Hadaddiyar Kungiyar Makarantun Dare Dana yamma Hadejia ta...
16/12/2023

Daura Keenan dake guda na a duk ranakun asabat da lahadi wadda Hadaddiyar Kungiyar Makarantun Dare Dana yamma Hadejia ta shirya a bangaren gawuna zone da matsaro zone akan koyawa dalibai baki tare da koya musu tajwed

01/12/2023

HADADDIYAR KUNGIYAR MRNTN ISLMY HDJ
Assalam alaikum
Kamar yadda wannan kungiya ta hada daura a zone guda biyu matsaro zone da gawuna zone akan yadda za a fara hada baki da kuma karatun tajwid
Insha Allah daura za a fara ta a gobe asabat 02/12/2023 a makarantar gawuna junior da misalin karfe 9:00am

21/04/2023

Taqabbalallahu Minna Wa Minkum. Eid Mubarak.
Inna mana barka da Sallah, Allah yasa muna daga cikin bayinka daka 'yanta a watan Ramadan daya gabata. Allah ya maimaita mana. Ameen

Address

Hadejia

Telephone

+2348139444197

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hadaddiyar Kungiyar Makarantun Dare Dana yamma Hadejia posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share