Sir Scientist Salis

Sir Scientist Salis Love And Caring

22/12/2025

Duk Shakiyancin Dan Social Media,Bazakaga Ya Dora Cewar Mamarsa Ta Haifuba😀,Idan Akwai Wanda Yadora Mugani😲.

"This Chapter Is Over,' Ronaldo himts at Al Nassr Exit,
28/05/2025

"This Chapter Is Over,' Ronaldo himts at Al Nassr Exit,

Yau sauran kwana 30 Babbar Salla (layya) 🐏🐑, Allah Ubangiji Ka H**e Mana Abinda Zamu Yanka, Albarkacin the 🤲.
07/05/2025

Yau sauran kwana 30 Babbar Salla (layya) 🐏🐑, Allah Ubangiji Ka H**e Mana Abinda Zamu Yanka, Albarkacin the 🤲.

Wata mata ta je gurin Annabi Dauda (AS) cikin fushi, ta ce masa: "Ya Annabin Allah! Ubangijinka yana da adalci kuwa?Sai ...
27/04/2025

Wata mata ta je gurin Annabi Dauda (AS) cikin fushi, ta ce masa: "Ya Annabin Allah! Ubangijinka yana da adalci kuwa?

Sai ya ce: "Kwarai kuwa, mai adalci ne, ba ya zalunci.

Menene labarin ki? Sai ta ce: "Ni bazawara ce, ba ni da mai taimaka min, ga 'ya'ya mata guda 3 marayu. Ina ciyar da su ne da sana'anar saƙa da nake yi.
Jiya na yi sakata mai yawa, na daure a wani jan tsumma, zan tafi kasuwa na sayar, na sami abin da zanciyar da kaina da 'ya'yana, sai wani tsuntsu ya zo ya wafce daga hannuna. Kuma ba ni da komai, ga marayu.😭

Kafin Annabi Dauda (AS) ya ce komai ga wannan mata, sai ga wasu mutane su 10 sun shigo, kowannen su da Dinare 100 a hannunsa, s**a ce:

"Ya Annabin Allah! Muna son za mu yi sadaka da wannan kudi... Sai Annabi Dauda (AS) ya ce da su: "Me ya faru?" Sai s**a ce:
"Muna cikin jirgin ruwa, sai iska mai karfi ta taso, jirgin namu ya bule, sai muka dinga ambaton Allah, kuma muka yi bakancen idan Allah Ya tseratar da mu, za mu yi sadaka da Dinare dari-dari.

Muna cikin wannan hali, sai wani tsuntsu ya jeho mana wani jan tsumma, a cikin tsumman akwai wata saƙa.
Sai muka toshe bular da wannan saƙar, Allah Ya tseratar da mu.

Sai Annabi Dauda (AS) ya yi godiya ga Allah, ya fuskanci wannan mata ya ce mata: "Ubangijinki mai adalci ne... Idan kin yi saƙar nawa k**e siyarwa?"

Sai ta ce: "Dirhami daya".
Sai ya ce: "Ga Dinare 1000, Allah Ya sayi saƙarki, karbi ki je ki ciyar da 'ya'yanki".

ALLAH YA WARWARE MANA MATSALOLINMU, YA KYAUTATA MANA TATTALIN ARZIKINMU✍️

26/04/2025

Ni Bani Da Girman Kai Ko Kadan, Amma Ina Girmama Kaina Matuka🤔.

25/04/2025

Akalla Saura Kwana 45 Ayi Sallar Layya🤔,Ya Allah Ka H**ewa Bayinka Abinda Zasu Yanka Domin Samun Kusancinka🤲

25/04/2025

Karmu Manta Dayiwa
Muhammadur Rasulillah Salati

25/04/2025

Naje Sayan sabulun wanka akace 700 Nace Malam Bani Omon 50 GA arha Ga kumfa😀,Banyi Economis Ba Ya'n Uwa?

Cuta mafi yaɗuwa a ɗabi'unmu shine "PROCRASTINATING" cutar jinkirta aiki, cewa "gobe zan fara" gobe zan.." "an jima kaɗa...
21/04/2025

Cuta mafi yaɗuwa a ɗabi'unmu shine "PROCRASTINATING" cutar jinkirta aiki, cewa "gobe zan fara" gobe zan.." "an jima kaɗan zan.." In lkcn yayi sai a tarar ba kai ba, "yau karfe kaza zan kwanta" lokacin yayi kana kallon film ko scrolling ckn media, "gobe da safe zan fita gudu" a tarar kana bacci. Ɗa nah abunda ya kamata ka sani.. Yayinda kalmominka basu tafiya da aikinka, a hankali kake rasa ƙarfin yaƙini ckn jikinka, hakan ke gadar maka da damuwa duk lkcn da ka duba aikin da last month kace zakai bakayi ba, psychologically yake illa ga decision-making naka, ka sani.. wanda bai girmama kansa ba, wasu basa girmama shi.
Ɗa nah, Abin da ba zai daɗe ba yana zuwa da sauƙi, abin da ya zo da wuri kuma ba ya daɗewa, ka ware lokaci kuyi magana da kanka, ka tabbatar wa kanka fara duk abunda da kake ganin girmansa, ka fuskanci duk abunda kake tsoronsa, Sau da dama YA'NCInka ne acan wajen da tunaninka ke tsoronsa. Ba matsala bane tafiya a hankali, matsala ita ce ka tsaya gaba ɗaya baka tafiya.

Ɗa nah, rayuwa ba tsere bace kuma ba hanya ce mai sauƙi da zaka taka kafarka rana ɗaya ba ka kai karshenta. Duk abin da yake da amfani da ɗorewa sai da wahala da haƙuri ake cin masa, Inka fiya gaggawa zakayi biyu babu. "Gigin ruwan Kogi baya hana ruwan, zama ruwan sha"
Ɗaukaka shahara da kuɗi ba'a nemansu dare ɗaya a samu, wanda ya shahara rana ɗaya, rana ɗaya shaharar take gudu ta barshi, Sunnar rayuwa ta nuna abinda yazo maka da sauri kuma da sauƙi to cikin Sauri da sauƙi yake tafiya.
Dan haka Ka hora zuciyarka wajen jajircewa da haƙuri insha Allahu zakai nasara.

Like Father, Like Sons🥰👌, Ramadan Kareem 12 Inshallah, My Lovely Dad Continue Rest In Peace 🤲(We Missed You 13 Years Bac...
12/03/2025

Like Father, Like Sons🥰👌, Ramadan Kareem 12 Inshallah, My Lovely Dad Continue Rest In Peace 🤲(We Missed You 13 Years Back To Date)🤔.

Pre Market Na Paws 🐾 A Exchange Bai Karya Min Zuciyaba Dangane Da Price Din Da Zaije Kasuwa On 18/3/25   A pre market 0....
07/03/2025

Pre Market Na Paws 🐾 A Exchange Bai Karya Min Zuciyaba Dangane Da Price Din Da Zaije Kasuwa On 18/3/25
A pre market 0.0007
Dogs Ranar listing 0.002✅

A pre market 0.005
Notcoin Ranar listing 0.01✅

A pre market 0006
PAWS Ranar listing 0.02✅

Address

Hadejia

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sir Scientist Salis posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Sir Scientist Salis:

Share