27/07/2025
Godiya! Godiya!! Godiya!!!
A madadin hukumar gudanarwar wannan makaranta ta AL-HILAL ACADEMY, GWARAM, muke miqa saqon godiyar mu ga kafatanin iyayen yara, manyan baqi, dalibai da sauran wadanda s**a samu damar halartar taron da muka gabatar a jiya Asabar 26th July, 2025, wanda muka saba gabatar da makamancin sa a duk shekara, muke fatan kowa ya koma gidansa lafiya, Amin.
27th July, 2025.