Al-Hilal Academy Gwaram

Al-Hilal Academy Gwaram Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Al-Hilal Academy Gwaram, School, Gwaram.

22/07/2023
Godiya!        Godiya!!        Godiya!!!A madadin hukumar makarantar Al-Hilal Academy (Nursery, Primary & Jss) Gwaram, d...
22/07/2023

Godiya! Godiya!! Godiya!!!

A madadin hukumar makarantar Al-Hilal Academy (Nursery, Primary & Jss) Gwaram, da farko muna godewa Allah, sannan ina miƙa saƙon godiya da ban gajiya ga dukkan waɗanda s**a samu halartar taron da muka gabatar jiya Laraba 19/07/2023.

Godiya ta musamman ga waɗanda s**a bayar da gudunmawarsu irinsu:

Alhaji Adamu Yusuf (Garkuwar Gwaram), Jibrin Hamza (Shehi), Malam Kabiru Mu'azu (Uncle), Zubairu Garba, Engr. Ado Ahmad (Ado digiri), Sarkin Hausawa da sauransu.

Godiya ta musamman ga:

Hakimin Gwaram wanda ya samu wakilcin Aminu Abdulhamid (Madakin wurya), wakilin Hakimi wanda ya samu wakilcin Mubarak Bello, shugaban ma'aikatar ilimi reshen ƙaramar hukumar Gwaram wanda ya samu wakilcin Malam Salisu Muhammad.

Muna ƙara miƙa godiyarmu ta musamman ga Hon. Isah Idris wanda ya samar da gini mai ajijjuwa biyu ga makarantar wanda ya samu wakilcin Sani Bala.

Saƙon godiya ta musamman ga kwamared Nasiru Aliyu (Dozy) wanda shi ya zama mai gabatarwa tun farkon taron har zuwa ƙarshensa ya kuma yi alƙawarin bayar da tasa gudunwar a ɗaya hannun kuma da ƙudurin Hon. Sh*tu Galamabi na bada tasa gudunmawar.

Godiya ta musamman ga sarkin Dawaki foundation bisa ga nasu alƙawarin haka ga kwamared Aminu Musa Liman bisa ga nasa alƙawarin.

Godiya ta musamman ga Engr. Dr. Nura Bello da Malam Nasiru Tijjani bisa ga tasu gudunmawar na gabatar da muƙala.

Godiya ta musamman ga Gwaram foundation, Iya Hauwa foundation ds.

Godiya ta musamman ga iyayen yara dama shugabancin SBMC na makarantar.

Godiya ta musamman ga jajirtattun shugabannin makaranta, zaƙaƙuran malaman makarantar dama ɗalibanmu masu albarka.

Muna ƙara miƙa saƙon godiya ta musamman ga duk waɗanda s**a samu halartar taron, maza da mata, manya dama yara, waɗanda muka ambata dama waɗanda bamu ambata ba, mun gode.

Thursday 20th July, 2023.

On behalf of Al-Hilal Academy Gwaram, we would like to express our sincere gratitude for attending our 6th annual gather...
22/07/2023

On behalf of Al-Hilal Academy Gwaram, we would like to express our sincere gratitude for attending our 6th annual gathering.

A madadin makarantar Al-Hilal Academy Gwaram, muna matuƙar nuna jin daɗinmu ga halartar taronmu da muka saba gabatarwa duk shekara a karo na shida.

Mun gode.

19th July, 2023.

Invitation! Invitation!! Invitation!!!On behalf of Al-Hilal Academy Nursery, Primary And Junior Secondary School Gwaram,...
22/07/2023

Invitation! Invitation!! Invitation!!!

On behalf of Al-Hilal Academy Nursery, Primary And Junior Secondary School Gwaram, we are extremely pleased to invite you to attend it's 6th annual gathering held at it's Junior section campus, opposite Government Day Senior Arabic, on wednesday 19th of July, 2023. 10:00am.

A madadin hukumar makarantar Al-Hilal Academy Nursery, Primary da Jss, muke farin-cikin gayyatarku wurin taron da ta saba gabatarwa duk shekara, a karo na shida, wanda za a gabatar a ginin ƙaramar sakandirenta dake daura da babbar sakandiren larabci da ke garin Gwaram.

Ranar laraba, 19th ga watan July, 2023. Ƙarfe 10:00am na safe.

Ubangiji Allah ya bada ikon halarta, Amin.

Mun gode.

Address

Gwaram

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-Hilal Academy Gwaram posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category