Knowledge Storage

Knowledge Storage knowledge Storage is an Islamic research institution providing basic research on Quran and Sunnah.

27/02/2025

قال الحسن بن صالح: كنا إذا أردنا أن نكتب عن الرجل، سألنا عنه، حتى يُقال لنا: أتريدون أن تزوِّجوه؟
فلتعرف من تاخذ العلم منه، أهو سني أم مبتدع صاحب هوى. ومن علامة السنة:
أن ترى العالم يحب علماء السنة، لا سيما الذين عرفوا بالغلظة وشدة والإنكار على المبتدعين الضالين.
تراه أشدة على المبتدعين ورحيما على السنيين، دافعا عن السنة وناصرا لها في الشدة والرخاوة.

26/02/2025
12/12/2024
12/12/2024

Mutane, Manzo ne ya zo maku da saƙon Allah, cewa kada ku bauta ma kowa sai Allah! Akwai mutuwa sannan kuma akwai tashi daga mutuwa, sai a yi hisabi daga nan ko dai ka yi Wuta ko Al-Janna.
Ya zo da shari'ar Muslunci, kada ka rayu sai a kanta sannan kada ka yadda ka mutu ba kanta ba. Lalle yadda idan mun kwanta muke tashi, haka idan mun mutu za mu tashi.

السلام عليكم ورحمة الله وبركاته
25/11/2024

السلام عليكم ورحمة الله وبركاته

24/11/2024

- إن تخلي المسلمين عن الولاء والبراء قد قادهم إلى مشاكل ومصائب عظيمة.
ملاحظة: الولاء والبراء : مفهوم إسلامي يشير إلى الولاء لله والنبي والجماعة الإسلامية ، والانفصال عن الكفر والشرك والبدعة والفساد.

23/11/2024

Karatun awa biyu a kullum ba da tsayawa ba, karatu ne mai yawa. Komi kake koyo a ciki za ka iya da yardar Allah.

20/11/2024

Wajibi ne koyon yadda ake kowace ibada, ba a bautar Allah da kai! Kada ka bauta Wa Allah da kai!

Address

Kauran Namoda Road
Gusau

Telephone

+2347035666511

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Knowledge Storage posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Knowledge Storage:

Shortcuts

Share

Category