16/01/2019
KARIN CIGABA GA "MA'AHAD IMAM MALIK LITAHFIZIL QUR'AN...DAMBA:
Muna farin cikin shedama Jama'ah cewa yau 16/01/2019. Wani bawan Allah ya baiwa Makaranta wani bangaren Gidansa dake makwabtaka da Makarantar a matsayin Wakafi.
Muna rokon Addu'arku zuwa gareshi da iyalansa.