13/02/2025
A wannan Rana ta Alhamis 13/02/2025
Daliban wannan Makaranta Sun Kai Ziyarar Hutawa A Gidan was an Yara Na TAULA ARENA, acikin Hutun Mid-term da Ake Gudanarwa a wannan Makon Karatu na 6.
Allah Karawa wannan Makaranta Dauka ka.