A wannan Page namu mai suna Smart Skills muna bada horo na computer da fadakarwa da tanbihi akan harkar da ta shafi computer, da kuma ilmantarwa Akan fasaha ta zamani wato (Technology).