Kungiyar Matasa Ta Cigaban Makarantar Shaikh Alhaji Lawali Jibiya

  • Home
  • Nigeria
  • Gusau
  • Kungiyar Matasa Ta Cigaban Makarantar Shaikh Alhaji Lawali Jibiya

Kungiyar Matasa Ta Cigaban Makarantar Shaikh Alhaji Lawali Jibiya Domin kawo cigaba acikin wannan makaranta, musamman gudanar da Maulidin Annabi Muhammad (S.A.W.W) A Kowace shekara.

01/09/2026
31/08/2026

KAI TSAYE ZAMAN MAULIDIN ANNABI
S A W
Ranar suna
DAGA ZAWUYYAR SHEIKH MAL LAWALI JIBIYA (GUSAU)
1448@h/2026

31/08/2026

Wuri ya kammala domin ci gaba da zama na biyu

31/08/2026

Shirye Shirye sunyi nisa domin zama na biyu a yau

🌙 GAYYATAR ZAMAN MAULIDIN ANNABI ﷺ zama na biyu (02)KUNGIYAR MATASA TA CIGABAN MAKARANTAR SHEIKH MAL LAWALI JIBIYA GUSAU...
30/08/2026

🌙 GAYYATAR ZAMAN MAULIDIN ANNABI ﷺ zama na biyu (02)

KUNGIYAR MATASA TA CIGABAN MAKARANTAR SHEIKH MAL LAWALI JIBIYA GUSAU.

Suna farin cikin gayyatar dukkanin masoya Annabi ﷺ zuwa zaman Maulidin Annabi ﷺ, wanda zai kasance:

📅 RANA: Litinin, 18/03/1448H — 01/09/2026

⏰ LOKACI: 10:00 na dare

📍 WURI: A Rihabar Zawuyyar Sheikh Mal Lawali Jibiya, dake Qofar Yarima, Gusau.

Allah Ya ba da ikon halarta. Ameen. 🤲

📺 Haka kuma za ku iya kallon yadda ake gudanar da wannan Maulidi kai tsaye a shafukan:

Kungiyar Matasa ta Cigaban Makarantar Sheikh Mal Lawali Jibiya

Sheikh Lawali Jibiya TV

Assalamu alaikum ku kasance tare da wannan Shafi a Gobe Litinin domin cigaba da kallo tare da sauraron MAULIDI zama na b...
30/08/2026

Assalamu alaikum
ku kasance tare da wannan Shafi a Gobe Litinin domin cigaba da kallo tare da sauraron MAULIDI zama na biyu Insha Allah.
Daga Zawiyyar Sheikh Alhaji Lawali Jibiya Dake kofar Yarima Gusau Fadar Gwamnatin Jihar Zamfara

24/08/2026

KAI TSAYE ZAMAN MAULIDIN ANNABI
S A W DAGA ZAWUYYAR SHEIKH MAL LAWALI JIBIYA (GUSAU)
1448@h/2026

Address

Old Rio Cinema Road, Kofar Yarima
Gusau

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kungiyar Matasa Ta Cigaban Makarantar Shaikh Alhaji Lawali Jibiya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share