20/12/2025
ANAN INA JIN JINA GA OMOLOGO BISA KARRAMAWA
DA YA YIWA SHEICK DAHIRU USMAN BAUCHI (R T A) RENAME UNIVERSITY OF BAUCI
Alhamdulh
20/12/2025
ANAN INA JIN JINA GA OMOLOGO BISA KARRAMAWA
DA YA YIWA SHEICK DAHIRU USMAN BAUCHI (R T A) RENAME UNIVERSITY OF BAUCI
04/12/2025
DON ALLAH WANDA YA GANI YA MAN SHERE DOMIN YAKAI INDA NAKESO YAKAI
Maganar gaskiya Babu boye boye Mai girma gwamna ka mance da mutanen a cikin mulkin ka, duk da gwamnati Fadi gareta zamu cigaba da yimaka uzuri domin har yanzu akwai sauran shekara biyu sannan Kuma kadora inda katsaya a 2027
Amma inaso in maka tuni da garine Mai dimbin tarihi tun kafin ayi jahar zamfara Nahuche take da asali na manyan mutane har zuwa yanzu. Allah ya jikan Mai gida SHATTIMAN NAHUCHE In ya kawo yau da ba wannan zancen akeyi ba. saboda haka muke kira da babbar murya Mai girma Gwamna ka waigo NAHUCHE da Al'ummar Nahuche bisa Ayukkan Alheri da kakeyi cikin jaha muma a saka damu
Allah ya maka jagora
✍️✍️NAFIU YAHAYA cikakken Dan jam'iyyar PDP
WLH MACE MAI WUSHIRYA DUNIYANE CE
MASHA ALLAH
GASKIYA MAI PALACE SHINE YA KAMATA DA CENTRAL ZONE
MATASHI YA KAMATA YA WAKILCE MU
ZMFR CENTRAL
2027
MUGIRA YUSUF MEDIA TEAM
Ta fitar da wani Dan karamin comedy game da hon MUGIRA YUSUF SA NEW MEDIA TO THE GOVERNOR OF ZAMFARA STATE DR DAUDA LAWAL UBAN GIDAN MASU GIDA KENAN ALLAH YA KARA DAUKAKA DA LAFIYA
RESCUE MISSION
10/02/2025
Inshallah lokacin zai zo Mana bada jimawa ba Kuma da yarda ubangiji ba zamu baku kunyaba zamu taimaki Duk Wanda ya kamata mu taimaka da yarda Allah.
ZAMFARA TO KANO INSHALLAH
I NEED PRAYER
KANO TAYI KIRA
LORDING 90💯
REAL JAGWALAWA YA SHAN DAREN BANZA,DUK SAIDA MUNKA GAMA TARASU CIKIN GIDAN BALL
🤣🤣🤣🤣
5:4
21/01/2025
Tabbas mutunci yafi kudi sayyada Hadiza sadauki ke mutuniyar kirkice Kuma cikakkar masoyiya ce wajan Annabin mu buguda Kari masoyiyata shehu Tijjani da shehu Ibrahim inyass
Sai mun hadu Kano wajan maudidin shehu❤️🥰💘
ITAMA SCIENCE GUSAU TASAMU CIN GAJIYAR MULKIN DR DAUDA LAWAL DARE MUNA GODIYA GA MAIGIMA GWAMNA 4+4