Abu Ammar Umar Sani

Abu Ammar Umar Sani

Share

عِلْمُ الشَّرِعَةِ غَايَتِى يَا إِخْوَتِي#ٱسْمِى عُمَرْ وأَبُو عمـَـارِ كِنَايَتِى

10/12/2024

Alhamdulillah

22/09/2024

Yana da cikin cikar Imani: kiyaye haƙƙoƙan Allah lokacin yalwa da tsanani

22/09/2024

شَوقِى تُجَاهَ الحُبّ babu gazawa
لَا لاَ أُريدُ سِــــــواكِ فِى دُنْيَا الهَوَىٰ

Photos from Abu Ammar Umar Sani's post 15/08/2024

Alhamdulillah

Lallai Allah yayi mana ni'ima mai yawan gaske muna yiwa Allah godiya kuma muna rokonsa da ya karɓa mana kyawawan ayyukan mu.

Ɗan'uwanku: Abu Ammar Umar Sani

Photos from Abu Ammar Umar Sani's post 19/07/2024

فاعلاتن مستفعلن فاعلاتن...
طلـبـة منى أن أكونَ خطِيبَا
وجوابى حتماً لن يكون خطيباً...
حَصِرٌ مثلِى لن يكون خطيباً

Photos from Abu Ammar Umar Sani's post 13/07/2024

الأيام الماضية
🥰🥰

04/07/2024

MARTANIN SHEIKH Sahabee Muhammad Posa GA BAITUKAN Umar Abu Yaxeed 👇

Wanga wakar ta tsumani*
Dan akwai adabi ma'ani*

Gashi kayi yabo ga tsani*
Shi masoyi da ga sani *
❤❤❤💓❤💓💓💓
Ya ilahu ka barmu tare*
muyi zaman mu da babu ware*

Tsintsiya daure a tare*
Shi yake share qirare*💘
❤❤❤❤❤❤❤💞

ALLAH YA ƘARA BASIRA

04/07/2024

MARTANI ƊAN UWA Abdulaziz Ismail GA WAƘEN ƊAN UWA Umar Abu Yaxeed 👇

**K*m zamo en'uwa atere**
**Gaku tamkar masu aure**

**Sede shi fa Abu yazidu**.
**yaki daurewa yadaure**

**Ya aboki kaje daure**.
**donka zamto maifa aure**

🤓🤓🤓
INA ABU YAXEED YAKE? ABU FAUZAN YAYI MAKA HIJA'I 😅SOSAI MENENE MARTANINKA??

Want your school to be the top-listed School/college in Gusau?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Address

Gusau