HON munsur Abubakar gusau for 2023

HON munsur Abubakar gusau for 2023

Share

Man of The people's gusau

11/05/2023

Alhamdullah zamfara state

11/04/2023

Alhamdullah alhamdullah alhamdullah

Photos from HON munsur Abubakar gusau for 2023's post 30/03/2022

ZAMFARA GOVERNOR DR ABUBAKAR NAKWADA GUSAU DA TSAFE HON MANSUR abubakar MAJIDADI INSHA ALLAH WANNA lukacin gyaran jahar mu da kawar da zaulunci domin cigaban zamfara state insha Allah never give up

18/03/2022
17/08/2021

Slm muna yima yan uwa da abokanin Arziki musaman al ummar gusau central inshallah zakujimu very soon muna cikin wani abu mai matukar mahimman ce domin saman cigaban jahar mu ta zamfara da kewayen ta inshallah idan mungama zamuzo mucigaba da ga inda muka far don haka muke kara kira ga mutanen mu da suyi hakuri na rashin ganin mu da kuma posting da muka dai nayi saboda komai yana son kafin ayishi yakamata ayi nazarin shi don haka munagodiya ga Allah da yasa yanzu munshirya komai alhamdulillah Hon mansur Abubakar Majidadi yana godiya Allah ya taimaki zamfara Allah yakawumuna zaman lafiya Allah yakawumuna shuwagabani masu son mu da gaske siyasa yanzu lukacine na matasa masu hankali da sanin yakamata domin shekaru masu yawa bashine sanin yakamata ba abun nufi Annan komai zanka karami idan kasan miyi kakeyi tu ka /ki/ muyi wannan tafiyar kofa bude take fatan mu shine alkhairi

17/06/2021

Asslm alhamdulillah Masha Allah
Gyara 2023 inshallah
Muna kara godiya ga Allah mai iko kan komai bisa nasara akan goyon bayan ku da muke samu na tafiyar mu ta Hon mansur Abubakar Majidadi alhamdulillah ina son nayi anfani da wannan damar in isar da sakon ban hakuri zuwa ga yan uwa da Abokanin Arziki inshallah lukaci yayi da zamu fitar da jam,iyar Nan ba da jimawa ba Allah yasa muyi nasara akan goyon bayan ku sako daga bakin Hon mansur Abubakar Majidadi

11/06/2021

Asslm munayima Allah godiya da yanunamuna wanna ranar ta jumuatul,ah ya Allah yasa mugama da wanna duniya lafiya Allah yasa muyi kyakyawan karshe ya Allah muna rokon ka kaba mu zaman lafiya zamfara da Nigeria baki daya sako daga bakin Hon mansur Abubakar Majidadi 2023

04/06/2021

Aslm yan uwa da Abokanin Arziki muna yima duk kanin alummar jahar zamfara da gusau da tsafe godiya bangirma bisa goyun bayanku da soyayah da kuke nunama mai girma Hon mansur Abubakar Majidadi Allah yasakama ku da alkhairi
Bayan haka inshallah zamuyi taro cikin bukin babar sallah inshallah taron zaya gudana bakin mutanen gusau da tsafe kawai sako daga bakin Hon mansur Abubakar Majidadi 2023 Allah yanunamun na ranar da lukacin

16/05/2021

Asslm alhamdulillah Masha Allah yau ne muka samu kyautar da kungiyar zamfarawa get together s**a baiwa Mai girma Hon mansur Abubakar Majidadi muna godiya da sosai Allah yasaka da alkhairi

Want your school to be the top-listed School/college in Gusau?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address

Gusau