12/10/2022
*Hikima Zinariya*
الإعجاز فى القرأن (١)
Mu'ujuzozin alqur'ani(1)
Na daga cikin abinda aka fitar na mu'ujizar qur'ani shine da ALLAH yatashi bada labarin *Ashabul Kahfi* acikin suratul kahfi (chapter 18) sai yabada labarin acikin kalmomi adadin da shekarun da mutanen sukayi acikin kogon
Yanda Allah yatabbatar mana a alqur'ani sunyi shekaru 309 cikin kogo
"Allah yafara bada labarin daga aya ta sha biyu (12) daidai لما لبثوا zuwa ولبثوا aya ta (24)zai baka kalmomi 300 daidai
وازدادو تسعا (shi kuma kalmomi tara ne)
300+9= 309. Kalmomin
daidai da adadin shekarun da sukayi a kogo
Wallahu a'alam