Ibrahim jaga

Ibrahim jaga Student

Wannan Abune Mai Kyau Allah Yasa kamata Da Alkhairi Godiya Mai Tarin Yawa Malam Aminu Ibrahim Daurawa Yadda Ka Kula Da R...
01/01/2025

Wannan Abune Mai Kyau Allah Yasa kamata Da Alkhairi Godiya Mai Tarin Yawa Malam Aminu Ibrahim Daurawa Yadda Ka Kula Da Rayuwar Ya'yan Wasu Allah Ya Kula Da Naka Ya'yan.

Duk Hikimar Mai Jefa Danwake Sai Wani Ya Hau Kan WaniDuk Yadda Ka Zama Mutumin Kirki Wallahi A Wajen Wani Kai Mutumin Ba...
14/11/2024

Duk Hikimar Mai Jefa Danwake Sai Wani Ya Hau Kan Wani
Duk Yadda Ka Zama Mutumin Kirki Wallahi A Wajen Wani Kai Mutumin Banza Ne🙏

08/11/2024

Kwanciyar talaka da yunwa, hujja ce akan zaluncin shugabanni, sake kuma zaɓen su, hujja ce akan wawancin talakawa.

16/10/2024

Aka tambayi Hasanul Basari, waye yafi ihu a wutar Jahannama?

Ya ce, mutumin d Allah ya ba shi muƙami sa'annan yake amfani da muƙamin nasa wajen zalintar bayin Allah.

Ma'aiki tsira d amincin Allah su ƙara tabbata a gare shi ya ce: Ya Allah! Duk wanda ya mulki al'ummata sa'annan y tsananta musu shi ma ka tsananta mas

Yadda s**a matsanta mana, s**a takura rayuwar mu da iyalanmu, Ya Allah! Ka matsa musu. Allah k ƙuntata duniyarsu da lahirarsu.

01/10/2024

Kamar yadda MOTA take wuce keke da Gudu haka Mai yin sadaka yake wuce Marawoci wajen ALLAH, ya AllAH kahore mana Abin sadaka.

28/09/2024

Da sannu Ubangiji zai baka abin da kake buri. Da sannu zaka zubar da hawayen murna. Allah ka yi mana daga falalarka.

Fa-inna ma-al-usri yusra: So verily with every difficulty there is a relief(Q94:8).The greatest reward comes with the gr...
19/07/2024

Fa-inna ma-al-usri yusra: So verily with every difficulty there is a relief(Q94:8).
The greatest reward comes with the greatest trial. When Allah loves people, He tests them.
Whoever accepts this, wins His Pleasure (AlTirmidhi). May Almighty Allah make things easy for us and our families. Ameen Ya Allah.
Juma'at Mubarak

DONE AND DUSTED! Alhamdulillah I personally thank AlmightyAllah (S.W.T)  that give me this golden opportunity to witness...
04/04/2024

DONE AND DUSTED!
Alhamdulillah I personally thank AlmightyAllah (S.W.T) that give me this golden opportunity to witnessed the day of my graduation from School of undergraduate studies affliated to Bayero University kano , Jigawa State college of education Gumel.
The Graduation is not the end, it's just the beginning of the
beautiful life.
May the knowledge and the degree i
earned help me in thriving the field.
Thank you Mom & Dad for your Support, Prayers and lots More. Indeed you're the reason behind My Success. Shout out
to Family and Friends for ur kind gesture towards My Journey, and also want thanks to All my Teachers right from the primary level to high level for all the kind of support motivation given to me may Allah swt reward you with jannatul furdausi ameen.
Love you all!
Ibrahim Bala Maina (Jaga).

I have reached 1.5K followers! Thank you for your continued support. I could not have done it without each of you. 🙏🤗🎉
26/08/2023

I have reached 1.5K followers! Thank you for your continued support. I could not have done it without each of you. 🙏🤗🎉

15/06/2023

Kasashen da s**a ci gaba, suna mayar da social media a matsayin wajen business, “E-Commerce” amma mu nan an mayar da social media E-Habaici, E-Gulma, E-begging kai hadda E-Iskanci.

01/05/2023

A Najeriya ne Za Kayi Ta Neman Aiki, Har Sai Neman Aikin Ya Zama shi Ne Aikinka.

Ranar Ma'aikata.

Address

Emir Road
Gumel

Telephone

+2348151734304

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ibrahim jaga posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share