Demonstration School, Jigawa State College of Education, P.M.B 1002, Gumel

  • Home
  • Nigeria
  • Gumel
  • Demonstration School, Jigawa State College of Education, P.M.B 1002, Gumel

Demonstration School, Jigawa State College of Education, P.M.B 1002, Gumel Education

College Demonstration Secondary School Students bag different prizes ranging from first position to second positions in ...
21/09/2025

College Demonstration Secondary School Students bag different prizes ranging from first position to second positions in todays, 21st September, 2025 State MSSN Quiz Competition held at Jigawa State College of Education, Gumel. The winners are:
1: Maryam Lawan Shu,aibu: first position in Essay Writing.
2: Mariya Bashari: second position in reading passage.
3: Amina muhd Waziri: second position in spelling BEE.
The winners will represent Jigawa State in the MSSN National Quiz Competition.
Congratulation to Demonstration Senior Secondary school.

18/09/2025
31/07/2025

Demonstration Secondary School na sanar da iyayen yara cewa ana bukatar ɗalibai mata ƴan SSS 1 da su hallara a harabar makarantar domin cike wasu muhimman dakardu:

Rana- Asabar, 2nd August, 2025
Lokaci - 9:00 AM

NB: zasu zo a kayan makaranta(uniform)

27/05/2025
NDLEA LECTURE ON THE EFFECTS OF DRUGS ABUSE AT COLLEGE DEMONSTRATION SECONDARY SCHOOL, JIGAWA STATE COLLEGE OF EDUCATION...
27/05/2025

NDLEA LECTURE ON THE EFFECTS OF DRUGS ABUSE AT COLLEGE DEMONSTRATION SECONDARY SCHOOL, JIGAWA STATE COLLEGE OF EDUCATION, P. M. B 1002, GUMEL.

Commendation letter in respective of Mannir Halliru.
23/02/2022

Commendation letter in respective of Mannir Halliru.

Commendation letter in respective of Hussaini Babandi!
21/02/2022

Commendation letter in respective of Hussaini Babandi!

25/12/2021

23/12/2021 COE/BUK
Hukumar gudanarwar jami’ar Bayero ta Kano ta bayyana kwalejin ilimi ta jihar Jigawa dake Gumel a matsayin wacce take kan gaba a tsakanin kwalejojin dake karkashin jami’ar wajen samar da ingantaccen karatun Digiri.
A wata takadda da hukumar ta aikewa kwalejin mai dauke da sa hannun mataimakin shugaban jami’ar Farfesa Sadik Abbas ta bayyana kwalejin a matsayin ta daya wajen samar da ingantattun dalibai da s**a karatun Digiri da kuma cika ka’idojin gudanar da karatun digirin.
Takardar ta kuma fayyace matsayin kokarin gwamnatin jihar Jigawa bisa jagorancin Gwamna Muhammad Badaru Abubakar na samar da dukkan kayayyakin koyo da koyarwa kan fannin karatun digiri a kwalejin.
Da yake jawabi jim kadan bayan karbar takardar yabon mataimakin shugaban kwalejin, Alhaji Umar Muhammad ya bayyana cewar nasarar ta samu ne sakamakon cikakken tallafi da gwamnatin jiha Jigawa karkashin ma’aikatar ilimi take bayarwa a dukkan fannonin karatu da kwalejin take bayarwa.
Da yake karin haske kan nasarar da kwalejin ta samu shugaban kungiyar Malaman kwalejojin ilimi ta kasa reshen kwalejin dake Gumel, Dakta Sani Abdullahi ya godewa gwamnatin jihar Jigawa da hukumar kwalejin da kuma Malamai da ma’aikata bisa jajircewarsu wajen samun wannan nasara.
Dakta Sani Abdullahi ya yi alkawarin cigaba da rike wannan kambu da kwalejin ta samu daga hukumar gudanarwar ta jami’ar ta Bayero dake Kano.

Address

Kano Road
Gumel

Telephone

+2347083023801

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Demonstration School, Jigawa State College of Education, P.M.B 1002, Gumel posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Demonstration School, Jigawa State College of Education, P.M.B 1002, Gumel:

Shortcuts

Share