17/02/2020
Assalamu alaikum Hukumar wannan makaranta mai albarka tana kara godiya da San barka da daukacin al'ummar garin gumel da kewaye,dakuma yankin gusau wajan bamu gudunmuwa ganin ilimi yacigaba a garin gml.
Hukumar wannan makaranta tana gara godiya da yabo ga iyaye,malaman mu Wanda babu dare da rana suna fadi tashi wajan cigaban wannan makaranta,godiya da jinjina ga mai girma Gado da Masun Gumel Alh.Muhammad Mayaki,godiya ga jinjina ga malamina kuma babana malam Abba Musa Wanda akafi sani da M.Abba Solo,baxamu gaji ba wajan godewa M.Abdurashid Dan-kati,da M.Yahya Ado dasauran masu bamu goyon baya,..Karin godiya t mussaman da hukumar ilimi ta karamar hukumar gumel bisa sahalewa wannan makaranta tafara gudanar da karatu t bangaren Nursery da kuma primary muna godiya sosai........
Bayan a madadin hukumar makaranta muna bawa iyayen yara hakuri mussaman wadanda s**a sai form wajan jinkiri daka samu ba'a fara karatu ba,hakan yafarune bisa wasu muhimman abubuwa amma alhamdl yanxu komai yaxama ready....
Bayan haka wannan makaranta tana nan tanacigaba da saida form dinta kamar yadda tafara a baya.....
Domin Neman Karin bayani sai a xiyarci hukumar makarantar dake unguwar gusau layin gidan Dan-Majen Gumel.........
Ko kuma a tuntubi wadanan numbobin
08108134516.......
Mungode