Zawiyar modibbo suleiman GOMBI

Zawiyar modibbo suleiman GOMBI Zawiyar modibbo Suleiman Gombi is located at Faransa ward, Gombi, Adamawa state

16/04/2026
16/04/2026

zuwan shareef Umar Hafidz zawiyar modibbo suleiman Gombi

16/02/2026

Alhamdulillah muna godewa Allah SWT da ya sake kawomu wannan lokaci inda muke fiskantan watan RAMADAN
Awannan shekara zamuci gaba da kawo muku
Tafsirin alqur'ani mai girma daga wannan babban zawiya daga baki
1. Sheikh khalifa Hamma Sani (2.00-3.30pm)
2. Sheikh malam Danjuma Falama (10.30-12.00pm)

Sanarwa:- DAHIRU ISA

Gombi Central Masjid
23/03/2025

Gombi Central Masjid

Muna gayyatar ku zuwa rufe Tafsirin Fulfulde daga bakin Khalifa Hamma Sani
Daga Gombi Central mosque
Ranar:- alhamis 27, Ramadan
Lokaci:- 2:00pm
Wuri:- Central Mosque Gombi.

Address

CENTRAL MASJID GOMBI, ADAMAWA STATE.
Gombi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zawiyar modibbo suleiman GOMBI posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share