Darul Hadeethis Salafiyya Kaltungo

Darul Hadeethis Salafiyya Kaltungo Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Darul Hadeethis Salafiyya Kaltungo, Educational consultant, Kaltungo, Gombe.

14/01/2026

Alhamdulillah

InshaaAllah daga ranan asabar 27 rajab 1447 zamu fara karatu a majlisin mu dake lapandintai kaltungo.

Ga Wanda keda sha'awar karatu sai ya halacci makarantar ranan asabar.

Karatun ya kunshi ajin yara, da ajin Matasa da manya daliben ilimi.

Bayani kan lokuta da ranakun karatu za'a same su idan anzo makarantar.

dauka.

Cikin yardan ubangiji zamu fara kawo muku karatuttuka na darul hadeeth kaltungo live streaming

Da sauran maluman Sunnah na gida Nigeria da waje.

Mun gode da goyon baya da kuke bamu

Address

Kaltungo
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Darul Hadeethis Salafiyya Kaltungo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share