Jauro Adamu Memorial Academy Gobona Tabra

Jauro Adamu Memorial Academy Gobona Tabra Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jauro Adamu Memorial Academy Gobona Tabra, School, Ngobona Tabra Bye Pass Akko Lga, Gombe.

Assalamualaikum warah matullah wabarkatuh Amadadin Kwamitin Tafseer Da Kuma Kwamitin Media Na Zauren Jais Dake Ngobona T...
17/02/2026

Assalamualaikum warah matullah wabarkatuh Amadadin Kwamitin Tafseer Da Kuma Kwamitin Media Na Zauren Jais Dake Ngobona Tabra Bye Pass Gombe Qarqashin Jagorancin Babban Malaminmu Sheikh Muhammad Bin Magaji (ABU ABBAS) Muna Masu Maraba Da Wata Mai Falala Watan Ramadan Muna Addu'ah Allah Ya Kaimu Yasa Mu Shiga Wannan Wata Muna Masu Rai Da Lafiya Ameen 🤲 A Taqaice Ga Jadawalin ko Kuma Tsarin Yadda Tafseer din Babban Malaminmu Namu Zai Gudana In Sha Allah 👇
Allah Yasa Mu Wanye Lafiya
Allah Ya Qara Mana Iklasi
Allah Ya Bamu iKon Sauraro
Allah Ya Biya Maluman mu Da Gidan Aljannah🤲
Wslm

18/01/2026

Address

Ngobona Tabra Bye Pass Akko Lga
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jauro Adamu Memorial Academy Gobona Tabra posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category