AKKO Qur'anic Recitation competition

AKKO Qur'anic Recitation competition

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from AKKO Qur'anic Recitation competition, Education, Kumo Akko LGA Gombe state Nigeria🇳🇬, Gombe.

03/08/2026

📢 ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI WABARAKATUH

🌙 SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

🕌 MUSABAQAR AKKO LGA 2026

Muna farin cikin sanar da dukkan shugabannin Islamiyyu, malamai, ɗalibai, da sauran masu ruwa da tsaki cewa, cikin ikon Allah, nan da sati uku (3) za a fara gudanar da Musabaƙar Karatun Alƙur'ani ta matakin Ƙaramar Hukumar Akko.

📌 Ana kuma sanar da cewa a bana:
Kowace Emirate (Akko, Gona, da Pindiga) za ta gudanar da Musabaƙarta a matsayin matakin Ƙaramar Hukuma, sannan za ta tura wakilanta domin wakiltarta a Musabaƙar Matakin Jihar Gombe.

⚠️ Saboda haka, ba za a gudanar da Musabaƙar District (Emirate) ba a bana.

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya ba da ikon gudanar da wannan Musabaƙa cikin nasara, Ya sa ta zama sanadin ƙara ɗaukaka Alƙur'ani da masu haddarsa.

🤲 Allah Ya sa mu dace. Amin.

Wassalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh.

Photos from AKKO Qur'anic Recitation competition's post 01/08/2026

Hafiza Hagsat Waziri Wannar Hafizah Daya Ce Daga Cikin Wanda S**a Wakilci Gombe A Musabaqan Alqur'ani Mai Girma Karo Daban Daban

Wani Abun Burgewa Wani Ustazu Daga Cikin Abokan Mu Zata Aura Gobe In Sha Allahu Ta'ala

Muna Addu'a Allah Ya Bada Zaman Lafiya Allah Ya Zaunar Da Tilawa

31/07/2026
Want your school to be the top-listed School/college in Gombe?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address

Kumo Akko LGA Gombe State Nigeria🇳🇬
Gombe