Darul-Bahsi

SANARWAR BUƊE RAJISTAR SABUWAR SHEKARAR KARATUKwamitin Wakilan Lajnonin Ɗalibai Masu Karatu a Jami'ar Al-Mustafa da ke J...
31/07/2026

SANARWAR BUƊE RAJISTAR SABUWAR SHEKARAR KARATU

Kwamitin Wakilan Lajnonin Ɗalibai Masu Karatu a Jami'ar Al-Mustafa da ke Jamhuriyar Nijar na farin cikin sanar da ɗaukacin ɗalibai da matasa masu sha'awar ci gaba da karatu cewa, ana ci gaba da rajistar sabuwar shekarar karatu.

An buɗe damar rajista ga masu sha'awar karatu a:

🔹 Jami'ar Al-Mustafa – Jamhuriyar Nijar (Maza da Mata)
🔹 Hauzat Rasulul-Akram (Maza zalla)

🗓 Ana ci gaba da karɓar rajista har zuwa 20 ga Satumba, 2026.
📝 Jarabawar shiga za ta gudana a ranakun 21–22 ga Satumba, 2026.

Domin cikakkun bayanai, sharuɗɗan shiga, da lambobin wakilanmu a jihohi da yankuna daban-daban, ku duba flyer ɗin da ke ƙasa.

Muna maraba da duk masu sha'awar neman ilimin addini.

📢Sanarwa: Kwamitin Wakilai na Ɗaliban Najeriya Masu Karatu a Jami'ar Al-Mustafa da ke Jamhuriyar Nijar

Ana gudanar da rajista ta shafin yanar gizon hukuma ta jami'a:
https://www.umi-niger.com
Follow

ANNOUNCEMENT OF NEW ACADEMIC YEAR REGISTRATIONCommittee of Representatives of Nigerian Students Studying at Al-Mustafa U...
31/07/2026

ANNOUNCEMENT OF NEW ACADEMIC YEAR REGISTRATION

Committee of Representatives of Nigerian Students Studying at Al-Mustafa University in the Republic of Niger is pleased to announce to all students and young people who are interested in continuing their studies that registration for the new academic year is currently ongoing.

Registration is open for those interested in studying at:

🔹 Al-Mustafa University – Republic of Niger
(Male and Female)

🔹 Rasulul-Akram Hawza
(Male only)

🗓 Registration will continue until 20th September, 2026.

📝 The entrance examination will be conducted on 21st–22nd September, 2026.

For complete details, admission information, and contacts of our representatives in different states and regions, please check the flyer below.

We welcome all those interested in seeking religious knowledge.

📢 Announcement: Committee of Representatives of Nigerian Students Studying at Al-Mustafa University in the Republic of Niger

Register online through the official website.
‎https://www.umi-niger.com

04/03/2026

Eid Mobarak 🌹

قال الإمام الحسن(ع): معاشر الشّباب: عليكم بطلب الآخرة، فوالله رأينا أقواماً طلبوا الآخرة فأصابوا الدّنيا والآخرة.

Ma'ana:

Imam Hassan Mujtaba (S) ya ce: Ya ku matasa! Ku nemi lahira, Na rantse da Allah Mun ga Al'ummar da s**a nemi lahira sai s**a yi dacen "Duniya da Lahira".

Madogara: Biharul Anwar.

Muna taya al'ummar Musulmi murnar zagayowar ranar haihuwar Imam Hasan Al-Mujtaba (Salamullahi alaihi), wasiyyin Amiril Mu'minin (AS), wadda ta yi daidai da ranar 15 ga watan Ramadan.

Mu Karanta Fatiha da Salatin Annabi ga Ruhin Shahidanmu masu Daraja 🙏

نسأل الله أن يوفقنا للاقتداء به والمضي في خطه وأن يعيد علينا هذا اليوم وقد ف*ج علينا مما نحن فيه، بحق محمد وآل محمد. 🌷🪻🌹







15/Ramadan/1447
04/03/2026

06/02/2026
03/01/2026
CIGIYA! CIGIYA!! CIGIYA!!!MU'ASSASATU SHUHADA, tana cigiyar 'Yan uwa ko Dangi ko kuma duk wani Wanda ya san ko ya gane  ...
03/01/2026

CIGIYA! CIGIYA!! CIGIYA!!!

MU'ASSASATU SHUHADA, tana cigiyar 'Yan uwa ko Dangi ko kuma duk wani Wanda ya san ko ya gane wannan fuskar.

Don haka a taimaka a yada wannan Sanarwar sosai. Allah ya sa a dace.

Don neman karin bayani ana iya tuntubar wadannan lambobin
08027006457
08163751363

Sanarwa daga Mu'assasatu Shuhada Media Team.

SHIN WANNAN HAƊAKA ZAI HAIFAR DA ƊA MAI IDO KUWA?. - Idan Mun Kalli Apganistan Da Irin Wannan Salon America Ta Mamaye sh...
27/12/2025

SHIN WANNAN HAƊAKA ZAI HAIFAR DA ƊA MAI IDO KUWA?.
- Idan Mun Kalli Apganistan Da Irin Wannan Salon America Ta Mamaye shi.
- Da Irin Wannan Salon America Ta Mamaye Iraq.
- Da Irin Wannan Salon America Ta Mamaye Syria.
-Yanzu Haka Da Irin Wannan Salon Take Yaƙar Yemen Ko Maka Mancinsa.

Abu da Take Samu A Waɗan can Ƙasashe Dukkan Su Akwai Anan Nigeria.
Misali: Uranium, Gold, Platinium, Petrolium, Dss.

Yana Da Kyau Al'ummar Nigeria Su Farka Musulmi Da Kirista Da Wanda Bai da Addini Da Mai Bin Addinin Gargajiya Duk Muhaɗe Akan Bamu Yarda Da Wannan Irin Ta'addancin ba Na America Da Ƙawayenta.

✍️BBYY313.

Address

TUDUNWADAN PANTAMI AMINCHI BLOCK ZANA Street NEAR GSM MARK
Gombe

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Darul-Bahsi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Darul-Bahsi:

Shortcuts

Share

Category