Ibn Qayyim Ihya'us Sunnah Academy, Bamusa

Ibn Qayyim Ihya'us Sunnah Academy, Bamusa Education is light

16/05/2026
15/08/2025

📢 Sanarwar! Sanarwa!! Sanarwa!!📢

*Ibn Qayyim Ihya'ussunnah Academy* na sanar da iyayen yara cewa an fara É—aukar sabbin É—alibai zangon karatu na 2025/2026.
Ana karɓa daga Nursery zuwa Primary 5.
Akwai Bangaren Islamiya da Ajin hadda (tahfiz).

Ku kawo yaranku ku yi musu rijista yanzu don samun gurbi tun kafin lokaci ya kure.

Don ƙarin bayani, ku ziyarci harabar makarantar.
Kokuma a tuntuɓemu ta wannan numbers:
08137802480
08169228091
08067681866
08109852966

Address: *Bamusa Quarters Gombe*

✍🏻 School management.

12/07/2025
24/06/2025

Third term Examinations 2024/2025

24/06/2025

Darasun É—alibai wanda Shiekh Musa Dauda ya gabatar

24/06/2025

Jawabin Shugaban Jibwis na Jihar Gombe

Address

Bamusa Quarters
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ibn Qayyim Ihya'us Sunnah Academy, Bamusa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category