Khalifah Sheikh Sha'aban Sheikh Manzo

Khalifah Sheikh Sha'aban Sheikh Manzo Khalifan Shehu Manzo Gombe Na |||

Alhamdulillahi mun gabatar da sallar Juma'a a yau tare da jikan Maulanmu Sheikh Ibrahim Inyass RTA.Allah ya karɓi ibadun...
25/09/2026

Alhamdulillahi mun gabatar da sallar Juma'a a yau tare da jikan Maulanmu Sheikh Ibrahim Inyass RTA.

Allah ya karɓi ibadun mu.

ALHAMDULILLAHI
11/09/2026

ALHAMDULILLAHI

Mauludin Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama Zawiyar Sheikh Modibbo Sulaiman unguwar Herwagana Gombe a wannan dare.Allah ...
09/09/2026

Mauludin Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama Zawiyar Sheikh Modibbo Sulaiman unguwar Herwagana Gombe a wannan dare.

Allah ya kara mana SON ANNABI SAW. 👏

Mauludin Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama a wannan dare kofar gidan Malam Musa Mai Sanda a unguwar Kagarawal Gombe.All...
09/09/2026

Mauludin Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama a wannan dare kofar gidan Malam Musa Mai Sanda a unguwar Kagarawal Gombe.

Allah ya barmu da Manzon sa (S.A.W)

Mauludin Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi Wasallama a zawiyar Khadimu Cisse unguwar Jauro Kuna.Allah ya kara mana soya...
09/09/2026

Mauludin Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi Wasallama a zawiyar Khadimu Cisse unguwar Jauro Kuna.

Allah ya kara mana soyayyah 🤲

Alhamdulillahi a wannan dare mun halarci Mauludin Annabi S.A.W. a kofar gidan Alhaji Haruna Dadayi Mai Riguna unguwar Je...
09/09/2026

Alhamdulillahi a wannan dare mun halarci Mauludin Annabi S.A.W. a kofar gidan Alhaji Haruna Dadayi Mai Riguna unguwar Jeka Da Fari Bayan Tsohuwar Kasuwa Gombe.

Allah ya kara mana son Annabi S.A.W.

AHLAN BI SHAHRIL MAULUDI
09/09/2026

AHLAN BI SHAHRIL MAULUDI

02/09/2026
26/08/2026
25/08/2026

MAULUDIN ANNABI SAW 2026

Address

Herwagana, Shehu Manzo House
Gombe
760221

Telephone

+2349072140979

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Khalifah Sheikh Sha'aban Sheikh Manzo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category