Musa and son Gadam

Musa and son Gadam

Share

I musa Usman Gadam from Gombe state Kwami LGA, Gadam ward. I attended jijji Gadam primary school.

20/11/2023

Rahotonni sun ce shahararren daraktan kuma tauraron fina-finan Kannywood ya yi mutuwar fuji'a ne a yammacin ranar Litinin.

Abokan sana'arsa da dama sun yi alhinin rasuwarsa, tare da miƙa ta'aziyyarsu ga iyalansa.

20/11/2023

A Randy Babb masterpiece. The Puff Adder head took months to make and started off with foam mats that were glued together to form a large block that was then carved to form the head. The scales were made one by one, glued on and hand painted. A section of the upper jaw is attached with magnets and, when romoved, shows the venom gland and duct that connects the venom gland to the top of the fang. A true masterpiece!

19/11/2023

Yanzu ana fama dogayen layi da karancin fetur a gidajen mai a birnin Abuja da sauran jihohi

Sakataren yada labarai na IPMAN, Ukadike Chinedu ya yi wa al’umma albishir da raguwar tsada

Ana tunani daga makon gobe a koma sayen fetur da araha saboda an shigo da kaya daga kasashen waje

19/11/2023

Wata taƙaddama ta Kunno Kai a fadar gwamnatin na''tan''yaa''ho, biyo bayan neman rage yawan sojoji da Isra'ila ta tura a Gaza.

Da yawa daga cikin ƙusoshin gwamnatin dai na ganin ya zama dole a rage adadin sojojin da aka tura a Gaza don kaucewa yawan asarar sojojin a filin daga, wanda kullum sai adadi mai yawa sun hallaka.

Wanda shi kuwa na''tan''yaa''ho ya nuna ƙin amincewar sa da hakan, yana ganin wannan kamar wata gazawa ce da zata hana cimma gurinsa na ganin kawo karshen Hms ɗin.

Wasu manazarta dai na ganin dalilin da yasa manyan jami'an gwamnatin ke son a rage sojojin saboda irin yadda s**a ga anata kashesu ne a kullum, wani mai sharhi na cewa : “ idan s**a sanar da cewa ɗaya ya mutu, to ku ninka wannan ɗayar zuwa 9 ko 10 ”.

Bugu da ƙari gashi tattalin arzikin ƙasar na fuskantar baraza, wanda a duk safiya ta Allah akwai maƙƙudan kuɗaɗen da ake biyan kowane soja da aka tura.

Bayan ga diyya da ake biyan iyalan duk sojan da ya mutu na dalilin kuɗi.

Wanne ba wanne ba, a na su gefe kuwa Hms ta lashi takobin ƙarar da gaba ɗaya masu rai daga cikin jososin i....la. wanda kuma ga alama suna kan hanyar tabbatar da hakan.

19/11/2023

Iyaloja fund Program shirin bayar da rancen 50k ga Ƙananan yan kasuwa mata rancin da babu kudin ruwa acikin sa yan kasuwa miliyan 1.5 ne za ci gajiyar shirin a watan November minister jinkai Dr.Betta Edu zata ƙaddamar da shi.



18/11/2023

Doma United kuna wuta fa, Allah yasa zamuyi murnan shin kofinku na bama. Muma Gombe mutaba.

Gawuna ya samu nasara a kotun ɗaukaka ƙara - BBC News Hausa 17/11/2023

A zaman da kotun ta yi yau a Abuja, ta kori ƙarar da Gwamna Abba Kabir ya shigar inda ya ƙalubalanci hukuncin Kotun Sauraron Ƙorafin Zaɓe na Kano wanda ya ayyana Nasiru Gawuna a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamna a Kano.

Ƙarin bayani -

Gawuna ya samu nasara a kotun ɗaukaka ƙara - BBC News Hausa Kotun ɗaukaka ƙara da ke zaman a Abuja babban birnin Najeriya ta bai wa tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano, Nasiru Yusuf Gawuna kuma dan takarar APC nasara a hukuncin da ta yanke game da zaben gwamnan jihar Kano.

17/11/2023

Google Forms: Sign-in Access Google Forms with a personal Google account or Google Workspace account (for business use).

17/11/2023

In collaboration with the Federal Ministry of Youth and Sports Development (FMYSD), Cloneshouse is carrying out this survey as part of the evaluation of the Nigerian Youth Investment Fund (NYIF) program you are participating in. The overall objective of the survey is to determine how the NYIF can adapt and plan its projects to maximize the impact on the lives and livelihoods of program participants. The survey will also consider the lasting impact on business ecosystems. Next to an analysis, the survey findings will make specific recommendations and suggest tools for program planning, improvement, and sustaining results.

This survey is a very important element for delivering the NYIF. The survey will help the FMYSD and its partners plan and understand whether and how the program invests in young people with innovative ideas to start new businesses or grow existing business enterprises to become entrepreneurs, wealth creators, and employers of labor. The FMYSD will be able to use the information you provide to inform the design and implementation of the NYIF program.

Completing the survey will take not more than 15 minutes, and we will be grateful if you can complete the survey on or before 23rd of November 2023 by 11:59pm WAT. By completing this form, you stand a chance to WIN a laptop (Details about this will be communicated to you by the 28th of November 2023.

Your responses will be anonymized. We will not associate your name with any of the information you provide or quote you without your explicit permission.

Please complete the survey here: https://forms.gle/eTRqE52kT9YUjudVA.

Thank you again for participating in the survey - your insights and wisdom are hugely appreciated and useful for planning and improving the program within the next 2 years.

If you have any questions or comments about this survey, please feel free to reach out to [email protected] or

07047024251 - South South

07047598382 - North East

08081127180 - North West

0815294

Google Forms: Sign-in Access Google Forms with a personal Google account or Google Workspace account (for business use).

Want your school to be the top-listed School/college in Gombe?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address

Gadam Ward Jediwo Qutrs
Gombe