WAHAD Future farmers academy

WAHAD Future farmers academy General merchant

28/07/2026
Amfanin kiwon zabi (quail):Yana kawo riba cikin sauri – Zabi suna fara yin ƙwai cikin makonni 6–8 kacal.Yawan ƙwai – Kow...
28/07/2026

Amfanin kiwon zabi (quail):
Yana kawo riba cikin sauri – Zabi suna fara yin ƙwai cikin makonni 6–8 kacal.
Yawan ƙwai – Kowace zabi mace na iya yin ƙwai 250–300 a shekara.
Ba sa buƙatar babban fili – Ana iya kiwonsu a ƙananan keji.
Abincinsu ba ya da tsada sosai – Suna cin mash na kaji da sauran abinci masu gina jiki.
Ana samun kasuwa – Ana sayar da ƙwai da naman zabi ga masu amfani da su.
Ƙwan zabi yana da darajar abinci – Yana da wadataccen furotin, bitamin, da ma'adanai.
Sauƙin kulawa – Ba sa yawan kamuwa da cututtuka idan an kula da tsafta.
Ya dace da masu ƙaramin jari – Ana iya farawa da zabi 50–100.

MENENE KAZA?Kaza na daya daga cikin jinsin tsuntsaye wanda ake ajewa a gida domin kiwo, mutane nayin kiwon kajine domin ...
12/07/2026

MENENE KAZA?
Kaza na daya daga cikin jinsin tsuntsaye wanda ake ajewa a gida domin kiwo,
mutane nayin kiwon kajine domin amfana da namansu ko kwansu ko kuma don yin
kasuwanci a samu kudi. Kazar hausa tanayin kwanci dakanta kuma ta kyankyashe
ba kamar wasu dangin tsuntsaye ba da basa iya kyankyashe kwansu.
Ita kaza tanada baiwar kyankyashe kwayayen, wasu tsuntsaye irinsu zabi, talo-talo,
agwagwa. Kaza tana kan gaba a cikin tsuntsayen da akafi saye a duniya haka kuma
akafi cinsu a fadin duniya saboda dadinta da kuma wasu sanadarai da namar ke
kunshe dashi.

11/07/2026

Noma kiwo shine mafita a wannan zamani modern Noma irin su hydroponic su ne abun da yadace mukoma

Address

Nigerians
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when WAHAD Future farmers academy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category