Nurul Qur'an School for Qur'anic Memorization Religious School
Nurul Qur'an School for Qur'anic Memorization
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Nurul Qur'an School for Qur'anic Memorization
, Religious school, No. 10 Nasarawo Quarters, Gombe.
ASSALAMU ALAIKUM.
Insha Allah Wannan Makaranta Mai Albarka Zata Fara Sayar da Form dinta na Admission yau Asabar 6/5/2023 insha Allah a Harabar Makarantar dake cikin Anguwan Nassarawo Quarters ,Gombe akan FARASHI NAIRA DUBU DAYA KACHAL ( 1,000), Za a Sayar ne wa Dalibi/Daliba da Shekarun su yakai daga (5yrs-15yrs) wato daga Shekara Biyar Zuwa Shekara Goma Sha Biyar.
Za a Iya Tuntuban Wadannan Lambobi domin Qarin Bayani :
1) Dr. Abubakar Sani Abdullahi ( 08086809517)
2) Sheikh Abdulbasit Muhammad ( 08036276050)
3) Sheikh Qasim Sa'ad ( 07038798644).
Allah yabamu Sa'a.
Nurul Qur'an School for Qur'anic Memorization Religious School
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Gombe