Markhazu Imamil Bukhary Gombe

Markhazu Imamil Bukhary Gombe أهل الحديث هم أهل الرسول

22/09/2026

Karatun Littafin Arbaunan Nawawiyyah Darasi na 81

Wuri Masallacin Dr Babayo Daudu Bayan Kotun Kasuwan mata Kusa da karfen Service

Mai Gabatarwa
Abubakar Sadiq Albany

22/09/2026

Mace Mai Kwadayi

22/09/2026

Irin Mazan Da Mata Suke So kenan

22/09/2026

Kulawa Da Halin Makobta

Jadawalin Karatuttukan Wannan Cibiyar
22/09/2026

Jadawalin Karatuttukan Wannan Cibiyar

Muslim Students Society of Nigeria MSSN Gombe state University Branch Ta karama Shugaban Wannan Cibiya Malam Abubakar Sa...
22/09/2026

Muslim Students Society of Nigeria MSSN

Gombe state University Branch

Ta karama Shugaban Wannan Cibiya Malam Abubakar Sadiq Albaniy da Award of Appreciation Bayan Wata Bita data shirya Akan Dabi'un Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama

Muna Matukar Godiya ga Mssn Gombe State University Branch Game da Wannan Karramawa Da Girmamawa ga Shugaban Wannan Cibiya

Mungode
Rubutawa :
Secretary General MIBGN

Assalamu Alaikum to All Muslim Muna muku Addu'a Allah ya kara albarka da jagoranci a cikin Rayuwarku da Addininku In sha...
22/09/2026

Assalamu Alaikum to All Muslim

Muna muku Addu'a Allah ya kara albarka da jagoranci a cikin Rayuwarku da Addininku

In shaa Allahu wannan Page namu Zaina kawo Karatu kan da ake yi da Sauran Abubuwan da Muke Gudanarwa A wannan Cibiyar Ilimi baki daya

Wannan cibiyar Ilimi tana Godiya Gareku masu Kokarin Bibiyar Wannan Page mai Albarka

22/07/2026
Jazakallahu khairan
22/07/2026

Jazakallahu khairan

08/07/2026

Markazul Imamil Bukhari Gombe Nigeria (MIBGN)

Jadawalin Karatukan
*Abubakar Sadiq Albaniy* na
Mako-Mako

*Asabar*
1.Kitabut Tauheed
*Litinin*
2.Usulus-Salasa
*Talata*
3.Arbauna Hadith
*Karatun Mata*
Talata bayan ishai
4.Tarbiyyar Yara a musulunci
*Laraba*
Bayan Asuba
5.Mukhtasaru Seeratun Nabiy SAW

*Karatun Zaure*
Na ɗaliban Ilimi na Markazul Imamil Bukhari Gombe Nigeria (MIBGN)

*Alhamis*
6.Usoolus Sunnah
*Jumma'a*
Al-urjuzatul Mi'iyyah
(Tarihin Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama)

*Domin Tallafawa ga Wannan Da'awa*
*Account Details*:
*Account Name*:
Markazul Imamil Bukhari Gombe
Account number:
4703094985
*Monie point*

Zaku iya Joining Telegram din mu
👇👇👇👇👇
https://t.me/markhazulimamilbukhary/1409

WhatsApp Group namu
👇👇👇👇👇
https://chat.whatsapp.com/JmtTlV8brgDCDhLrU5qOnj

Ko Na Markazul Imamil Bukhari
👇👇👇👇
https://chat.whatsapp.com/KPgFny6YOgZ9VEyI5xCzkS

Allah ya Amfanar damu baki daya

Sanarwar:
Albaniy Media ,
MIBGN Media team

Address

Feshare Kundulum Akko LGA Gombe
Gombe
1234

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Markhazu Imamil Bukhary Gombe posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Markhazu Imamil Bukhary Gombe:

Shortcuts

Share