03/04/2022
DAURAH! DAURAH! DAURAH!
Hukumar makrantan Khitamuhu misk dake Arawa B tana gayyatan yan uwa maza da mata zuwa ga shirin daurah na 7 wanda ake yi duk shekara a cikin watan ramadan, wanda ya hada da Alqurani da kuma suran littafai. Allah yaba mu ikon amfani da wannan daman da muka samu. Ameen