Mad. Al-Itqaani Riwaayaatil Qur'an Jibwis Gombe Local Government

Mad.  Al-Itqaani Riwaayaatil Qur'an Jibwis Gombe Local Government

Share

مدرسة إتقان روايات القرآن الكريم، حكومة المحلية غومبي، ولاية غومبي، نيجيريا. التابعة لجماعة إزالة البدعة واقامة السنة، مركز الرئيسي جوس

11/09/2025

Suna: Usman Aliyu Shu'aibu

Riwaya:Qaloon An Nafi'i

Ga masu sha'awar shiga wannan makaranta za su iya tuntubar wannan lamba :+2348032050616

06/09/2025

Suna: Zainab Muhammad Sa'id

Riwaya:Doory An kisa'i

Ga masu sha'awar shiga wannan makaranta za su iya tuntubar wannan lamba :+2348032050616

25/08/2025

Suna:RUFA'I ABDUL'AZIZ SHU'AIBU
Riwaya:(SUSI AN ABI AMR)


Ga masu sha'awar shiga wannan makaranta za su iya tuntuɓar wannan lambar:08032050616

18/08/2025

Assalamu Alaikum

Hukumar makarantar Itqan Gombe LG ta ayyana 13/9/2025 a matsayin ranar da ɗalibai zasu dawo daga hutu domin fara sabuwar shekara ta karatu in Allah ya kaimu.

Ana Kuma ci gaba da sayar da form na shiga makarantar ga masu buƙatar. Allah ya bamu sa'a. Za'a iya tuntuɓar mu ta wannan lambar waya na Itqan admission officer 08032050616.

Photos from Mad.  Al-Itqaani Riwaayaatil Qur'an Jibwis Gombe Local Government's post 10/08/2025

PHOTOS FROM 2ND ANNUAL GRADUATION CEREMONY OF MAD. ITQANI RIWATIL-QUR'ANIL KAREEM J.I.B.W.I.S GOMBE L.G.A

16/02/1447H
10/08/2025M

Hotuna kenan daga Makarantar Itƙani Riwaayaatil Ƙur'anil Kareem Jibwis Gombe L.G.A a safiyar yau Lahadi, yayin bikin yaye Ɗalibanta karon Biyu (second set) ƙarƙashin jagorancin shugaban Makarantar Ustaz Dr. Isma'il Alhassan.

Ƙarƙashin Jibwis Gombe LGA NHQ Jos Nigeria

Ga masu buƙatar shiga Makarantar, zaku iya tuntunɓar wannan lamba ƙai tsaye domin neman ƙarin bayani 08032050616.

09/08/2025
Photos from Mad.  Al-Itqaani Riwaayaatil Qur'an Jibwis Gombe Local Government's post 12/06/2025

MAD. ITƘANI RIWAYAATIL ƘUR'ANIL KAƘEEM JIBWIS GOMBE LGA

ADMISSION! ADMISSION!! ADMISSION!!!

Assalamu Alaikum Warahmatullah

Wannar Makaranta zata fara sai da Admission form ga sabbin Ɗalibai ranar Asabar 14/06/2025 a harabar Makarantar dake Jibwis Herwagana (Kasuwar goro) ko a tuntuɓi wannan lamba kamar haka: 08032050616

Karku bari a barku a baya! Ba kawai Ƙira'o'i ake koyarwa ba, kusan mafi yawan علوم الآلة ana koyar dasu kamarsu:

علوم القرآن
أصول التفسير
أصول الفقه
مصطلح الحديث
علم اللغة (النحو،الصرف والبلاغة)
أصول روايات الأربعة عشر. كل على حدة. وهلم جر.

05/04/2025

SANARWA!!!
Assalamu Alaikum warahmatullah
In sha Allah zamu dawo karatun second semester ranar Asabar mai zuwa 12/04/2025

Photos from Mad.  Al-Itqaani Riwaayaatil Qur'an Jibwis Gombe Local Government's post 20/02/2025

Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un! 😭😭

Allah ya yiwa Ɗaya daga cikin Ɗaliban wannan makaranta da s**a kammala (first set) Hafiz Babangida Muhammad Bello rasuwa a yau Alhamis 21/08/1446H 20/02/2025M

Za'ayi mishi Janaza Gobe Jumu'ah, a Masallacin na 08 (Bandale) ƙarfe 1:15pm bayan sallar Juma'ah
Allah ya gafarta mishi, yasa aljannace makoma a gareshi damu baki ɗaya😭

Want your school to be the top-listed School/college in Gombe?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address

Gombe