02/05/2021
Assalamu Alaikum Waramatullah Ta'ala wabarkatuhum, Yan Uwa, Masoya Shek Abubakar Sulaiman Al-Fullaty Muna Muku Fatan Alkairi Da Fatan Allah Yakarbi Ibadunmu Yasa Munacikin wadanda za'a yente daga wuta zuwa Aljanna a Wannan wata na Ramadan Amen. -KARIM -MUBARAK