Madarasatu Abubakar Siddiq Abba J.T Li-Tahfeezul Qur'an

Madarasatu Abubakar Siddiq Abba J.T Li-Tahfeezul Qur'an Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Madarasatu Abubakar Siddiq Abba J.T Li-Tahfeezul Qur'an, Education Website, J/Fari, Layin Mai Anguwa Doma, Gombe.

Assalam Barkan Mu Dah Dare Dafatan Kowa Yah Wuni Lfy,Muna Addu'a Allah Yah Karawa Rayuwarmu Albarka🤲ALHAMDULILLAH🤲 ALHAM...
11/09/2026

Assalam Barkan Mu Dah Dare Dafatan Kowa Yah Wuni Lfy,
Muna Addu'a Allah Yah Karawa Rayuwarmu Albarka🤲

ALHAMDULILLAH🤲 ALHAMDULILLAH🤲 ALHAMDULILLAH🤲

A Jiya Alhamis 28/3/1448 Wanda Yayi Daidai Dah 11/9/2026, Wannan Makaranta Mai Albarka Ta Gudanar Dah Rufe Gagarumar Daura Dah Akayi Na TSAHON WATA DAYA DA SATI DAYA ,
Wannan Daura Ta Gudanane Karkashin Jagorancin Shugaban Wannan Makaranta Wato:
MALAM ABUBAKAR MUHAMMAD ( MALAM ABBA J.T)

Sannan Kuma Rana Kun Dah Aka Gudanar Da DAURAN Sune :
*ASABAR ZUWA ALHAMIS*

Wannan Kuma Ansamu Gagarumin Nasara Daga Cikin Nasarorin Shine :
👉 Ansamu Dalibar Dah Tayi Haddan IZU 13 WATO Shafi 👉 130
👉 Sannan Akwai Wacce Tayi IZU 11 WATO Shafi 👉 110
Dasauransu .

Dagacikin Jawabin Dah Shugaban Makarantar Yayi Shine :

1 : Yamika Godiyarsa Ga Allah Dah Yanunamana Wannan Lokaci Domin Rufe Wanna Daura Dah Kuma Bamu Dama Dah Yayi Don Ganin Mun Amfana Da Wannan Dauran.
2 : Sannan Kuma , Yamika Godiyarsa Na Musamman Ga Shi *Malam Anwar Muhammad Auwal* Wanda Yabada Lokacinsh Domin Ganin Anyi Wannan Daura.
3 : Sannan Yamika Godiyarsa Ta Musamman Ga IYAYENSU Wadannan Dalibai Dah S**ayi Wannan Daura Kuma Yayabamusu Sosai Da Hadinkai Dasukebayarwa Wajen cigaban karatun 'Ya'Yansu.
4 : Sannan Yayiwa Wadannan Addu'o'i Sosai .

Mungod sosi

Bissalam

✍️ Anwar Muhammad Auwal

26/08/2026

KARATUN DAYA DAGACIKIN DALIBAN WANNAN MAKARANTA MAI ALBARKA KENAN WANDA S**A WAKILCI WANNAN MAKARANTA A MUSABAQAN DAH TAKE GUDANA NAH GOMBE LGA ,

MUNA ADDU'A ALLAH YAH BAMU NASARA , KUMA ALLAH YAH TAIMAKEMU ,

DALIBI : ABDULLAHI UMAR ABDULLAHI

ALLAH YAH KARAWA RAYUWARTA ALBARKA 🤲

22/08/2026

Alhamdulillah 🤲 Alhamdulillah 🤲 Alhamdulillah 🤲

Daya Dagacikin Daliban Wannan Makaranta Mai Albarka Tasamu Nasarar A Matakin IZU 20 Tayi 1st POSITION :

FATIMA ABUBAKAR J.T

Allah Yah Karawa Rayuwarta Albarka, Allah Kuma Yah Sakawa Malamanta Dah Iyayenta Wanda S**a Dauki Nauyin Dawainiyarta 🤲

KARATUN DAYA DAGACIKIN DALIBAN WANNAN MAKARANTA MAI ALBARKA KENAN WANDA S**A WAKILCI WANNAN MAKARANTA A MUSABAQAN DAH TA...
22/08/2026

KARATUN DAYA DAGACIKIN DALIBAN WANNAN MAKARANTA MAI ALBARKA KENAN WANDA S**A WAKILCI WANNAN MAKARANTA A MUSABAQAN DAH TAKE GUDANA NAH GOMBE LGA ,

MUNA ADDU'A ALLAH YAH BAMU NASARA , KUMA ALLAH YAH TAIMAKEMU ,

DALIBA : FATIMA ABUBAKAR J.T

ALLAH YAH KARAWA RAYUWARTA ALBARKA 🤲

20/08/2026

KARATUN DAYA DAGACIKIN DALIBAN WANNAN MAKARANTA MAI ALBARKA KENAN WANDA S**A WAKILCI WANNAN MAKARANTA A MUSABAQAN DAH TAKE GUDANA NAH GOMBE LGA ,

MUNA ADDU'A ALLAH YAH BAMU NASARA , KUMA ALLAH YAH TAIMAKEMU ,

DALIBA : HALIMA IBRAHIM SALIHU

ALLAH YAH KARAWA RAYUWARTA ALBARKA 🤲

19/08/2026

MASHA ALLAH KARATUN DAYA DAGA CIKIN MALAMAN WANNAN MAKARANTA MAI ALBARKA:

CATEGORY: 60 + TAFSIR

SUNA : MALAM ABDURRAHMAN MUSA

ALLAH YAH KARAWA RAYUWARSA ALBARKA , ALLAH KUMA YAH BASA NASARA , KUMA ALLAH YAKARAWA ILIMINSA ALBARKA 🤲

19/08/2026

KARATUN DAYA DAGACIKIN DALIBAN WANNAN MAKARANTA MAI ALBARKA KENAN WANDA S**A WAKILCI WANNAN MAKARANTA A MUSABAQAN DAH TAKE GUDANA NAH GOMBE LGA ,

MUNA ADDU'A ALLAH YAH BAMU NASARA , KUMA ALLAH YAH TAIMAKEMU ,

DALIBA : HINDATU ABDULWAHAB

ALLAH YAH KARAWA RAYUWARTA ALBARKA 🤲

19/08/2026

KARATUN DAYA DAGACIKIN DALIBAN WANNAN MAKARANTA MAI ALBARKA KENAN WANDA S**A WAKILCI WANNAN MAKARANTA A MUSABAQAN DAH TAKE GUDANA NAH GOMBE LGA ,

MUNA ADDU'A ALLAH YAH BAMU NASARA , KUMA ALLAH YAH TAIMAKEMU ,

DALIBA : MARYAM IDRIS IBRAHIM

ALLAH YAH KARAWA RAYUWARTA ALBARKA 🤲

19/08/2026

KARATUN DAYA DAGACIKIN DALIBAN WANNAN MAKARANTA MAI ALBARKA KENAN WANDA S**A WAKILCI WANNAN MAKARANTA A MUSABAQAN DAH TAKE GUDANA NAH GOMBE LGA ,

MUNA ADDU'A ALLAH YAH BAMU NASARA , KUMA ALLAH YAH TAIMAKEMU ,

DALIBI : MUHAMMAD ADAMU GURAMA

ALLAH YAH KARAWA RAYUWARSA ALBARKA 🤲

17/08/2026

KARATUN DAYA DAGACIKIN DALIBAN WANNAN MAKARANTA MAI ALBARKA KENAN WANDA S**A WAKILCI WANNAN MAKARANTA A MUSABAQAN DAH TAKE GUDANA NAH GOMBE LGA ,

MUNA ADDU'A ALLAH YAH BAMU NASARA , KUMA ALLAH YAH TAIMAKEMU ,

DALIBA : KHADIJA ABUBAKAR

ALLAH YAH KARAWA RAYUWARTA ALBARKA 🤲

Address

J/Fari, Layin Mai Anguwa Doma
Gombe

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madarasatu Abubakar Siddiq Abba J.T Li-Tahfeezul Qur'an posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share