Mosag international academy pantami

Mosag international academy pantami Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mosag international academy pantami, School, Gombe.

18/08/2023

Babu dan tsiya sai wanda yake qinka manzon Allah (S.A.W) 🤙🤙🤙

An sallaci marigayi sheik Albani Kuri Wanda wasu yan ta'addaS**a kashe shi a gidansa munaFata Allah yayimasa Rahma.Sukum...
09/08/2023

An sallaci marigayi sheik Albani
Kuri Wanda wasu yan ta'adda
S**a kashe shi a gidansa muna
Fata Allah yayimasa Rahma.
Sukuma Allah ya tonamusu asiri.

09/08/2023

InnaliLahi Wa'Inna Ilaihi Raji'oon😭

1)Ancaka Masa Wuka Akirjin Sa😭

2)Ansare Shi Akafansa Na Hagu😭

3)Ansare Shi A Hannun Hagu😭

4)An Caka Masa Wuka Awuyan Sa 'Bangaren Hagu😭

5)An Sare Shi A Tsakiyar Kayin Sa Ya Shiga Sosai😭

Wannan pah duk a daren jiya akayiwa mutum daya kuma Malami Ahlussunnah a Jihar Gombe... Ya Allah karka kamamu da laipin wawayen cikinmu😭

Allah ya jiqan Albanin Kuri ya kar6i Shahadarsa yasa intamu tazo mu cika da imani...Allah ka tona asirin wadannan miyagu🤲.

Jana'iza yau Laraba da misalin qarfe 01pm a Masallacin Jumma'a Na Bolari, Gombe.😭

09/08/2023

Inna lillahi wa Inna ilaihi'Raju'un A madadin Wannan makaranta mai albarka muna Addu'a, Allah ya jikan Mlm Albany kuri da Rahama

Wace jaha ce tafi ko ina mahaddata alkur'ani a Nigeria?
08/08/2023

Wace jaha ce tafi ko ina mahaddata alkur'ani a Nigeria?

MOSAG INTERNATIONAL ACADEMY ISLAMIYYA SECTION PANTAMI, Za'a koma ranan asabar me zuwa, 12/8/2023, 07085335346
08/08/2023

MOSAG INTERNATIONAL ACADEMY ISLAMIYYA SECTION PANTAMI, Za'a koma ranan asabar me zuwa, 12/8/2023, 07085335346

08/08/2023

Anbude junior section da ajin mahaddata alkur'ani a makarantan MOSAG INTERNATIONAL ACADEMY PANTAMI Call: 07085335346

Address

Gombe

Telephone

+2347085335346

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mosag international academy pantami posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Mosag international academy pantami:

Shortcuts

Share

Category