09/04/2026
Annual Mega Quiz and Competition – Aqsat Abacha 2026
The Annual Mega Quiz and Competition will commence tomorrow Friday 10 April 2026.At the premises of Aqsat School, Gombe Main Branch.
The participating schools include:
Aqsat School Wuro Shi’e Branch
Aqsat School Kumo Branch
Aqsat School T-Junction Branch
Aqsat School Dubai Branch
Aqsat School Gombe Main Branch
Aqsat School Riyadh Branch
Aqsat School Yerima Branch
We pray for a successful and peaceful program from start to finish. Ameen.
May Allah continue to uplift Aqsat Schools Nigeria. Ameen.
06/04/2026
“This morning’s assembly at AQSAT Schools Nigeria, Abacha Branch, Gombe, was a meaningful and uplifting gathering for both teachers and students. We remain firmly committed to the continuous improvement of education and the moral development of our learners. May Allah (SWT) continue to bless AQSAT Schools Nigeria. Ameen.”
30/03/2026
AQSAT SCHOOL KUMO
Aqsat School Kumo ta fara rajistar jarabawar NECO (Internal da External).
Dukkan masu nema za su biya kuɗi guda: ₦40,000.
An fara rajista a makarantar da ke Kumo.
Domin ƙarin bayani, a tuntubi wannan lamba:
📞 07061624289
24/03/2026
AQSAT SCHOOL NIGERIA
Aqsat School Nigeria has resumed from the Eid al-Fitr (Sallah) holiday, and academic activities have continued as usual for both Day and Boarding students.
May Allah increase you in knowledge and understanding. Amin.
20/03/2026
Gwanin Gombe, Gafakan Akko, Proprietor na Aqsat School Nigeria,
Dr. Auwal Abdullahi Kumo,
na yi wa daukacin ’yan uwa Musulmai fatan Barka da Sallah.
Allah Ya karɓa mana ibadunmu, Allah Ya maimaita mana cikin alheri. Ameen.
11/03/2026
Barka da shan ruwa, Mai gidanmu Dr.Auwal Abdullahi Kumo (Gafakan Akko) Proprietor Aqsat School Nigeria.Allah Ya karɓa mana ibadunmu, Ya gafarta mana kura-kuranmu, kuma Ya sa mu dace da falalar daren Lailatul Qadari. Amin Ya Allah.
18/02/2026
An buɗe Tafsirin Al-Kur’ani Mai Girma na Mata yau 1 ga Ramadan a Masallacin Juma’a na Aqsat School, Gombe.
Tafsirin yana gudana ƙarƙashin jagorancin Dr. Auwal Abdullahi Kumo (Gafakan Akko), Proprietor na Aqsat School Nigeria, tare da Alaramma Ahmad Abdullahi.
Ana gudanar da tafsirin kullum daga ƙarfe 8:00 na safe zuwa ƙarfe 9:00 na safe.
Muna roƙon Allah Ya ba mu ikon halarta tare da aiki da abin da aka karanta. Allah Ya sanya albarka a cikin wannan wata na Ramadan, Ya sa ya zama alheri gare mu baki ɗaya. Amin
17/02/2026
SANARWA
Za a buɗe Tafsirin Al-Kur’ani Mai Girma wanda Dr. Auwal Abdullahi Kumo (Gafakan Akko), Proprietor Aqsat School Nigeria, zai gabatar tare da Alaramma Muhammad Auwal Abdullahi.
📅 Ranar Laraba 18/02/2026 –Na Maza
Na Mata
📅 Ranar Alhamis 19/02/2026 – In sha Allah
Karfe 4:30 Zuwa 5:30 Na mata karfe 8:00 zuwa 8:30 Wanda zai na gudana a Masalacin juma'a na Aqsat School Gombe.
Muna roƙon Allah Ya ba mu ikon halarta, Ya sa ya zama sanadin ƙaruwa a ilimi da fahimta.
Allah Ya bada ikon halarta, Amin.
13/02/2026
Gwanin Gombe Gafakan Akko Dr.Auwal Abdullahi Kumo Proprietor Aqsat School Nigeria.keyiwa dukan Yan uwa Musulmai barka da juma'at.Ya Ubangiji Ka yi Aminchi Damu Da Ayyukanmu, Ka Yi Mana Gafara, Ka Shafe Dukkan Kura-kuranmu, Ka shirya Mana Zuriyarmu, Kajiqan Dukkan magabatanmu. Alfarmar Annabin Rahma Amin.
11/02/2026
A friendly match was played between Aqsat School Main Branch, Gombe, and Aqsat School Dubai Branch. The match ended with Aqsat School Gombe defeating Aqsat School Dubai 4–1. The game was held at the premises of Aqsat School Main Branch, Gombe.