06/05/2026
Innanillahi Wa Inna Ilaihir Raji'un.
Muna Alhinin Sanar Da Rasuwar *Mahaifin* Daya Daga Cikin Malam Wannan Makaranta Malama Rashida.
Wanda Allah Ya Masa Rasuwa Yau, Muna Addu'ah Allah Ta'alah Ya Gafarta Masa Ya Kyautata Namu Bayansu.
Janaza Gobe Alhamis Karfe 10:00am A Bayan Makarantan Comprehensive Ta Gabar.