Cryptocurrency Hausa
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Cryptocurrency Hausa, Education Website, .
Mun buɗe wannan dandalin domin kawo cigaba da kuma ƙarawa juna sani game da harkar Crypto Currency, bugu da ƙari da kuma taimaka wa sauran ƴan uwan mu da suke son shiga harkar wajen basu shawarwari
GAS FEE IS AVAILABLE AT AFFORDABLE PRICE 💥
📌 BNB smart chain
📌 TON
📌 NEAR
📌 ETH-BASE
DM for business
09010065671 ( WhatsApp only)
11/03/2024
KASUWAR SAFE 👩💻
Ku kawo WOW, ICE, USDT ta Okx or Binance mu baku Cash 💰🤑
Also BNB Gas fee is available
CLX Needed 🔥🔥
Price 1.5Naira 🤌
11/02/2024
Kawai Dai Ina Tunasar Daku Ne Cewa Saura Kwana 4 Kada Ka Rasa Damarka Ayi Babu Kai👇
SuperFans Confirmed Airdrop ✅
Sun Gina Project Dinsu Akan $SOLANA Blockchain A Yanxu Haka Ana Ta Faman Yin Participating Domin Samun POINTS Wanda Za,ayi Converting Dinsa Zuwa $FAN Token.
Ga LINK 👇
https://superfans.tech?ref=EWgvZ5vzQo
Zasuyi Distribution Ranar 14th February,2024 .
Abinda Zakayi Shine👇
💎 Connect Twitter Account
💎 Connect Telegram
💎 Connect Discord
💎 Connect Phantom Wallet
Try To Complete All TASKS As Much As Possible 🥰🤲
ICE NETWORK KYC 3 STARTED🔥
Kuyi joining group din mu a comment section domin samun Amsoshin KYC din👇
01/02/2024
Binance users Scan the Code to get $0.01 to $3 🥳
or follow this link https://s.binance.com/8NTQxYRa
27/01/2024
Masu tambayar yanda ake mining na OGC.
🎈 Da farko dazarar kunyi rijista da wannan link dake kasa 👇👇??
https://app.ogcom.xyz/invite/wvrU16u8zhzSSNCr
🎈 Zakuga ya nuna muku kamar yanda yake ajikin wannan hoton. Saiku taba inda aka rubuta GRAB 25.00 OGC.
🎈 Kuna tabawa, shikenan kun fara mining. Sannan mining na OGC anayin sane duk bayan awa 15.
🎈 Kuna rijista zasu baku kyautar 5 OGC, sannan kuna taba wajen GRAB 25.00 OGC, zasu kara muku 25.00 OGC. Daga chan sama zakuga balance dinku ya koma 30.00 OGC.
🎈 Duk lokachin da kukayi mining, zasuna kara muku yawan OGC dinku. Haka zalika, yawan mutanen da kuka gayyata, yawan OGC din da zakuna samu aduk lokachin mining.
🎈 ana kyatatawa OGC zaton samun alkhairi, musamman duba da cewa zuwa yanzu sunyi partnership da manyan crypto projects har guda 7, daga chikinsu akwai daya daga chikin manyan kasuwannin crypto wato Bitget.
25/01/2024
Ku tsaya kuji. Ku Kalli hoto na FARKO da na biyu.
Wannana Airdrop ne na COIN din XR wanda layer 2 Blockchain ne na ETHERUEM kamar da ARB.
Ana samun Airdrop din ne ta cikin wnanaan app Mai suna Coin Live.
Yana da saukinyi.
ga referral code : dd7umxitUy
Zaka dinga yin hasashe ne cewar BTC zai tashi sama ne ko zayyi kasa.
Daga sanda ka canka zuwa awanni uku idan BTC yayi kashe misali ace kace zayyi kasa a lokacin da yake 40k to bayan awanni uku idan ya koma 39k ka ci zasu baka POINST da kuma CLX guda biyar idan Kuma ya karu Koda da 1 dalane to ka fadi Amma duk da haka zasu baka CLX guda 1 sannana still zasu baka points.
Da wananan points din da wannana CLX din sune za'ayi convert su Kuma IOST Nan da kwanaki 63 aka tura maka ka siyar.
Ga link: https://coinliveapp.page.link/Ct6B
Zan ajiye referral code a comment section
Telephone
Website
Opening Hours
| Monday | 08:00 - 22:00 |
| Tuesday | 08:00 - 10:00 |
| Wednesday | 08:00 - 10:00 |
| Thursday | 08:00 - 10:00 |
| Friday | 08:00 - 10:00 |
| Saturday | 22:00 - 10:00 |