Tsangaya Online

Tsangaya Online Tsangaya Online, Shafi ne Don Kawo muku Abin da ya shafi Al-qur'ani musamman a Tsangayan ce, don ƙarin Bayani +2348036562312 kira ko WhatsApp.
(1)

muna roƙon ALLAH ya ƙara mana Himma da ikhlasi 🤲🏻

20/09/2026

Daga Gidan Baba Goni Gedu dake Gombe Unguwar Madaki Gombe, wajen karatun Maulidi, ALLAH yasa Al'heri 🙏🏻

Tsangaya Online ✍🏻
20/9/2026

20/09/2026

Daga Gidan Baba Goni Gedu dake Gombe Unguwar Madaki wajen karatun Maulidi, tare da Uban Taro da kan shi Ba Goni Salihu Gedu ALLAH yasa Al'heri 🙏🏻

Tsangaya Online ✍🏻
20/9/2026

19/09/2026

19/09/2026

Cigaban Darasin mu na karatun Alqur'ani mai Girma tare da Al'majirin ku Ibrahim Mai-sittin Gombe ❤️

ALLAH ya karɓa mana, ALLAH ya ƙara mana Himma da ikhlasi cikin Sha'anin Alqur'ani 🤲🏻

Ga shafin mu na Telegram 👇🏻
https://t.me/Tsangaya_online

Ga Shafin mu na Tiktok 👇🏻
https://www.tiktok.com/?_r=1&_t=ZS-96pW1JZ2M32

Ga shafin mu na Facebook👇🏻
https://www.facebook.com/share/1K8P9wmXKh/

Ga shafin mu na WhatsApp👇🏻
https://chat.whatsapp.com/CLCoC1FObkVJF5wqtALAyv

Tsangaya Online ✍🏻
19th September, 2026

18/09/2026

Shugaban Matasan Mahaddata Alqur,ani naqasa Goni Saminu Hotoro Kano stateInkiya mai Talatin Ko Kace Mai Sittin Ko Kace m...
18/09/2026

Shugaban Matasan Mahaddata Alqur,ani naqasa Goni Saminu Hotoro Kano state

Inkiya mai Talatin Ko Kace Mai Sittin Ko Kace mai Tamanin Ko kace Mai Chasa,in Wadannan Adadin Duka Yana Bugesu Lokaci Daya Agurin Musaffa Idan Yakarbi Spiker

Malam Andade Ana Gwagwarmaya Shekaru 20 Ko sama Da Haka Indai Kana Shiga Da,ira To Kasansu Acikinta

Allah yaqarawa Rayuwa Albarka Yasamu cikin Ceton Annabi Da Alqur,ani Ameen

Goni Auwalu Hotoro kano
Mai Shafin Karatun Tsangaya

Address

Kafofi, Tabra Area. Akko L. G. A
Gombe

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tsangaya Online posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Tsangaya Online:

Shortcuts

Share