Bala Wunti Support Organization, Giade Local Government Area.

  • Home
  • Nigeria
  • Giade
  • Bala Wunti Support Organization, Giade Local Government Area.

Bala Wunti Support Organization, Giade Local Government Area. Non Governmental Organization

📢 SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!! 📢Bala Wunti Support Organization (BWSO), Giade LGA Chapter na farin cikin sanar da dauka...
10/07/2026

📢 SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!! 📢

Bala Wunti Support Organization (BWSO), Giade LGA Chapter na farin cikin sanar da daukacin al'ummar Giade da kewaye cewa an buÉ—e rajistar sabbin mambobi ga duk masu kishin ci gaban al'umma da hidimtawa jama'a.

Idan kai:

- Matashi ne,
- Dalibi ne,
- Jagora ne,
- Ko kuma kana da burin ganin an samu ci gaba, zaman lafiya da walwalar al'umma,

to wannan dama ce gare ka domin ka kasance cikin tafiyar kawo canji mai ma'ana.

Fa'idodin shiga BWSO:

✅ Samun horo da ƙarfafa gwiwa a fannoni daban-daban.
✅ Shiga ayyukan ci gaban al'umma da ayyukan sa-kai.
✅ Ƙara ilimi da ƙwarewa a fannin jagoranci da gudanarwa.
✅ Kasancewa cikin ƙungiyar da ke aiki wajen samar da ingantaccen canji a cikin al'umma.

📌 Yi rajista ta wannan hanyar:
https://www.thebwsoportal.org/

Kada ka bari a ba ka labari. Ka kasance cikin masu gina al'umma mai É—orewa tare da Bala Wunti Support Organization (BWSO).

Allah Ya ba mu ikon yin abin da ya amfani al'umma. Amin.



BALA WUNTI SUPPORT ORGANISATION (BWSO)Giade LGA Chapter3rd July, 2026 *Report of Partnership and Courtesy Visit by the N...
03/07/2026

BALA WUNTI SUPPORT ORGANISATION (BWSO)

Giade LGA Chapter
3rd July, 2026

*Report of Partnership and Courtesy Visit by the National Association of Hair and Beauty Practitioners of Nigeria (NAHBPAN), Giade LGA Chapter*

The Bala Wunti Support Organisation (BWSO), Giade LGA Chapter, received a partnership and courtesy visit from the National Association of Hair and Beauty Practitioners of Nigeria (NAHBPAN), Giade LGA Chapter. The visit aimed to strengthen collaboration and explore opportunities for joint community development initiatives.

*Key Outcomes*

The engagement strengthened the relationship between both organisations and established a mutual commitment to collaborate on community development programmes.

*Requests Presented by NAHBPAN*

NAHBPAN requested support in the following areas:

1. Community hygiene outreach to schools and orphanage homes through health inspections, haircuts, hair weaving, and nail trimming.
2. Skills acquisition programmes in hairdressing and beauty practices for youths and women.
3. Provision of empowerment items and professional working tools for members.

*BWSO Response*

The Coordinator appreciated the association's commitment to community service and assured them that their requests would be documented and forwarded to the appropriate authorities for consideration under BWSO's empowerment and community development programmes.

*Conclusion*

The engagement laid a solid foundation for future collaboration in promoting community hygiene, skills development, and economic empowerment across Giade LGA.

*Prepared by:*
Comr. Sulaiman Kabiru Giade
Coordinator, (BWSO)
Giade LGA Chapter

BALA WUNTI SUPPORT ORGANISATION (BWSO)Giade LGA Chapter3rd July 2026Report of Courtesy and Familiarisation Visit to Fudi...
03/07/2026

BALA WUNTI SUPPORT ORGANISATION (BWSO)

Giade LGA Chapter

3rd July 2026

Report of Courtesy and Familiarisation Visit to Fudiyya Islamiyya (Shiite Sect), Giade

*Introduction*

As part of its stakeholder engagement activities, the Bala Wunti Support Organisation (BWSO), Giade LGA Chapter paid a courtesy and familiarisation visit to the leadership of Fudiyya Islamiyya, Giade. The visit aimed to strengthen relationships and promote collaboration for sustainable community development.

*Highlights of the Visit*

The BWSO delegation introduced the Organisation's vision, mission, and community development objectives while exploring opportunities for partnership in humanitarian services, youth empowerment, public enlightenment, and peacebuilding.

The leadership of Fudiyya Islamiyya warmly received the delegation, appreciated the visit, and expressed readiness to collaborate with BWSO on initiatives that promote unity, moral values, and the development of Giade Local Government Area.

*Conclusion*

The visit strengthened the relationship between both organisations and reaffirmed BWSO Giade LGA Chapter's commitment to building strategic partnerships with religious and community stakeholders in pursuit of inclusive and sustainable community development.

*Prepared by:*

Comr. Sulaiman Kabiru Giade
Coordinator
Bala Wunti Support Organisation (BWSO)
Giade LGA Chapter

RAHOTON ZIYARAR HAƊIN GWIWA TA ƘUNGIYAR MASU HORAR DA ƘWALLON ƘAFA (GRAFCA) RESHEN ƘARAMAR HUKUMAR GIADE ZUWA BWSO GIADE...
29/06/2026

RAHOTON ZIYARAR HAƊIN GWIWA TA ƘUNGIYAR MASU HORAR DA ƘWALLON ƘAFA (GRAFCA) RESHEN ƘARAMAR HUKUMAR GIADE ZUWA BWSO GIADE LGA CHAPTER.

Shugabannin Ƙungiyar Masu Horar da Ƙwallon Ƙafa (GRAFCA) reshen Ƙaramar Hukumar Giade sun kai ziyarar haɗin gwiwa da ƙarfafa alaƙa ga Bala Wunti Support Organisation (BWSO), Giade LGA Chapter.

Ziyarar ta kasance wata muhimmiyar dama ta ƙulla haɗin gwiwa (Partnership) tsakanin BWSO Giade LGA Chapter da masu horar da 'yan wasan ƙwallon ƙafa a faɗin Ƙaramar Hukumar Giade, da nufin inganta harkokin wasanni da ci gaban matasa.

A yayin ganawar, BWSO ta saurari buƙatu da ƙalubalen da ƙungiyar GRAFCA ta gabatar mata. Daga cikin manyan buƙatun da s**a gabatar akwai:

1. Neman tallafin samar da filin wasan ƙwallon ƙafa (Official Stadium) mallakin ƙungiyar, maimakon amfani da filin gwamnati.

2. Neman tallafin kayan wasa irin su ƙwallaye (balls) da rigunan wasa (jerseys).

Shugabannin GRAFCA karkashi jagorancin Abdullahi Sulaiman Galadima sun bayyana cewa ƙungiyarsu na wakiltar ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa masu rigista dasu guda 76 a faɗin Ƙaramar Hukumar Giade. Sun kuma jaddada cikakken goyon bayansu ga manufofi da ayyukan BWSO da BW, musamman ƙoƙarin da Dr. Bala Wunti ke yi na bunƙasa rayuwar matasa da ci gaban al'umma.

A nasa jawabin, Coordinator na BWSO Giade LGA Chapter, Comr. Sulaiman Kabiru Giade , ya yi maraba da baƙi tare da yabawa da wannan mataki na haɗin gwiwa. Ya tabbatar da cewa BWSO za ta ci gaba da kasancewa kusa da al'umma, tana ƙarfafa haɗin kai, gina kyakkyawar alaƙa, da tallafa wa shirye-shiryen da ke kawo ci gaba mai ɗorewa ga al'umma.

Ma'amun Habibu Aliyu
Volunteer Secretary, BWSO Giade LGA.
For:
Coordinator, Giade LGA.

BWSO Giade LGA Chapter Ta Ƙara Ƙarfafa Haɗin Gwiwa da Ƙungiyar Kiristoci (CAN) reshen Ƙaramar Hukumar Giade.‎‎A yau, shu...
29/06/2026

BWSO Giade LGA Chapter Ta Ƙara Ƙarfafa Haɗin Gwiwa da Ƙungiyar Kiristoci (CAN) reshen Ƙaramar Hukumar Giade.
‎
‎A yau, shugabannin Bala Wunti Support Organization, Giade Chapter sun kai ziyarar sada zumunci da ƙarfafa alaqa ga Ƙungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN), reshen Ƙaramar Hukumar Giade, domin ƙara ƙarfafa alaƙar haɗin gwiwa, zaman lafiya, da fahimtar juna tsakanin sassan biyu.
‎
‎Taron wanda ya samu halartar dukkan bangarori na Kirista daga Churches guda Uku na Giade ya gudana ne a cocin Pentecostal dake unguwar Gangare a Giade, inda ya kafa dambar sada zumunci, da fahimtar manufofi da kudurorin da s**a assasa BWSO, tareda fahimtar dasu tsarin ta da yadda zata taimaka wajen cigaban al'ummar mu.
‎
‎Shugabannin CAN sun tarbi tawagar BWSO cikin girmamawa tare da bayyana jin daɗinsu kan ziyarar. Sun kuma jaddada goyon bayansu ga tafiyar Dr. Bala Wunti, bisa irin gudummawar da yake bayarwa wajen inganta rayuwar al'ummar Jihar Bauchi ta fannin ci gaban al'umma, ilimi, lafiya, da ayyukan jin ƙai.
‎
‎A nasa jawabin, Coordinator, BWSO Giade LGA Chapter Comr. Sulaiman Kabiru Giade ya bayyana cewa manufar ziyarar ita ce ƙarfafa haɗin kai tsakanin mabiya addinai daban-daban, domin samar da zaman lafiya, haɗin kai, da ci gaban al'umma.
‎
‎Ziyarar ta ƙara tabbatar da kudirin BWSO na gina kyakkyawar alaƙa da dukkan masu ruwa da tsaki domin samun ci gaba mai ɗorewa a Ƙaramar Hukumar Giade da Jihar Bauchi baki ɗaya.
‎
‎Ma'amun Habibu
‎Volunteer Secretary, BWSO Giade LGA
‎For:
‎Coordinator.

Together for Community Service: BWSO Giade LGA Receives MAKAMA GRAPHICS.The Bala Wunti Support Organisation (BWSO), Giad...
25/06/2026

Together for Community Service: BWSO Giade LGA Receives MAKAMA GRAPHICS.

The Bala Wunti Support Organisation (BWSO), Giade LGA Chapter, received MAKAMA GRAPHICS in a courtesy visit aimed at strengthening partnership and collaboration in promoting sustainable community mobilization, public awareness, and enlightenment programmes for greater impact and positive social change.

The visit highlighted the shared commitment of both organisations to community development, civic engagement, and initiatives that improve the well-being of the people.

We sincerely appreciate MAKAMA GRAPHICS for being a valued friend and partner of BWSO Giade LGA. Together, we remain committed to building a more informed, united, and progressive community.

Comr. Sulaiman Kabiru
Coordinator, Giade LGA

BWSO Giade LGA Ta Karbi Bakuncin Jama'atu Rhiyadul-Islam (Kungiyar Malaman Islamiyya) ta Giade LGA don kai ziyarar haÉ—in...
24/06/2026

BWSO Giade LGA Ta Karbi Bakuncin Jama'atu Rhiyadul-Islam (Kungiyar Malaman Islamiyya) ta Giade LGA don kai ziyarar haɗin gwiwa da ƙarfafa alaƙa da Bala Wunti Support Organisation (BWSO) Giade LGA Chapter.

A yayin ziyarar, ɓangarorin biyu sun tattauna kan muhimmancin haɗin kai wajen inganta ilimi, tarbiyya, ayyukan jinƙai da ci gaban al'umma. Shugabannin kungiyar sun yaba da irin gudummawar da BWSO ke bayarwa wajen tallafa wa al'umma, yayin da jagorancin BWSO ya nuna shirinsa na yin aiki tare da duk masu ruwa da tsaki domin cimma muradun ci gaban al'umma.

Ziyarar ta ƙara ƙarfafa alaƙa da fahimtar juna tsakanin ɓangarorin biyu tare da buɗe ƙofar haɗin gwiwa a ayyukan ci gaban al'ummar Giade musamman ta fuskar ilimin addini, tarbiyya da habaka al'amuran matasa.

A nasa jawabin, Mai Gudanarwa Comr. Sulaiman Kabiru Giade wanda Mukaddashinsa Mal. Auwal Ibrahim ya wakilceshi yayi godiya da wannan ziyarar sannan ya jadda cigaba da samar da irin wadannan alakoki don bunkasa rayuwar jama'ar mu.

Comr. Sulaiman Kabiru
Coordinator, Giade LGA.

BWSO Giade LGA Ta Karbi Bakuncin Jama'atu Rhiyadul-Islam (Kungiyar Malaman Islamiyya) ta Giade LGA don kai ziyarar haÉ—in...
24/06/2026

BWSO Giade LGA Ta Karbi Bakuncin Jama'atu Rhiyadul-Islam (Kungiyar Malaman Islamiyya) ta Giade LGA don kai ziyarar haɗin gwiwa da ƙarfafa alaƙa da Bala Wunti Support Organisation (BWSO) Giade LGA Chapter.

A yayin ziyarar, ɓangarorin biyu sun tattauna kan muhimmancin haɗin kai wajen inganta ilimi, tarbiyya, ayyukan jinƙai da ci gaban al'umma. Shugabannin kungiyar sun yaba da irin gudummawar da BWSO ke bayarwa wajen tallafa wa al'umma, yayin da jagorancin BWSO ya nuna shirinsa na yin aiki tare da duk masu ruwa da tsaki domin cimma muradun ci gaban al'umma.

Ziyarar ta ƙara ƙarfafa alaƙa da fahimtar juna tsakanin ɓangarorin biyu tare da buɗe ƙofar haɗin gwiwa a ayyukan ci gaban al'ummar Giade musamman ta fuskar ilimin addini, tarbiyya da habaka al'amuran matasa.

A nasa jawabin, Mai Gudanarwa Comr. Sulaiman Kabiru Giade wanda Mukaddashinsa Mal. Auwal Ibrahim ya wakilceshi yayi godiya da wannan ziyarar sannan ya jadda cigaba da samar da irin wadannan alakoki don bunkasa rayuwar jama'ar mu.

Comr. Sulaiman Kabiru
Coordinator, Giade LGA.






SANARWAR! SANARWA!! SANARWAR!!!Kungiyar Bala Wunti Support Organization (BWSO) Giade tana farin cikin sanar da daukacin ...
24/06/2026

SANARWAR! SANARWA!! SANARWAR!!!

Kungiyar Bala Wunti Support Organization (BWSO) Giade tana farin cikin sanar da daukacin al’ummar Giade da kewaye cewa ta kulla haɗin gwiwa da Red Cross Society of Nigeria, Giade Chapter domin ƙarfafa ayyukan jinƙai, ci gaban al’umma da kuma tallafa wa masu buƙata ta musamman.

Wannan haÉ—in gwiwa zai mayar da hankali ne wajen:

✅ Tallafa wa marasa galihu da masu buƙata ta musamman.
✅ Inganta ayyukan jinƙai da agajin gaggawa a cikin al’umma.
✅ Ƙarfafa matasa da al’umma ta hanyoyin ci gaba da dogaro da kai.
✅ Wayar da kan jama'a kan harkokin lafiya, tsafta da tsaro.
✅ Gina al'umma, haɗin kai, zaman lafiya da cigaba mai ɗorewa.

Muna da cikakken yaƙinin cewa wannan haɗin gwiwa zai samar da gagarumin sauyi mai amfani ga al’ummar Giade tare da ƙarfafa zumunci da haɗin kai tsakanin jama’a.

Haka kuma, muna sanar da dukkan ƙungiyoyi, hukumomi, masu ruwa da tsaki da sauran masu son ci gaban al’umma cewa ƙofar BWSO a buɗe take ga duk wanda ke da sha’awar yin haɗin gwiwa da BWSO domin gudanar da ayyukan alheri da ci gaban al’umma, muna maraba da shi hannu bibbiyu.







23 June 2026.We continue to encourage our brothers, sisters, friends, and well-wishers to register and become members of...
23/06/2026

23 June 2026.

We continue to encourage our brothers, sisters, friends, and well-wishers to register and become members of the Bala Wunti Support Organization (BWSO).

By registering with BWSO, you will have the opportunity to benefit from the various programs and initiatives aimed at improving the lives of the people of Bauchi State. Through this organization, Dr. Bala Maijama'a Wunti is committed to delivering meaningful humanitarian and developmental support to the people of the state.

BWSO is led by Comrade Mukhtar Jarmajo, the CEO of the organization, while Hon. Malam Sha'abdin Bello Zalanga serves as the State Coordinator.

You are welcome to visit our office in Giade, Giade Local Government Area, to register in person. Alternatively, you can register online by visiting:

.org

The registration portal is available in both Hausa and English, so you can complete your registration in your preferred language.

Join BWSO today and be part of this noble movement.

Address

Giade

Telephone

07069080566

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bala Wunti Support Organization, Giade Local Government Area. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share