02/04/2026
Sanarwar Dawowa Karatu!!
Amadadin Masjid Abubakar As-Siddiq Dake Mai-Aji Close GRA Gashua.
Inn Shaa Allah,
Ana Sanarda Dawowa Karatukan da aka saba Ake Gabatarwa Kamar Haka:
1. Karatun Littafin Al-Fiqhul Muyassar Da Iyaye Mata
Duk Ranar Lahadi da Safe 5/4/2026
2. Karatun Littafin Umdatul Ahkam Da Maza
Duk Ranar litinin Tsakanin Maghrib zuwa Isha'i 6/4/2026
3. Karatun Al-Qur'an Da Sanin Ma'anoninSa Da Maza
Duk Ranar Talata Tsakanin Maghriba Zuwa Isha'i 7/4/2026
Tareda: Ustaz Ibrahim Aisami Shariff (Abu-Unais)
Wanda Yaji Ko ya gani ya sanar da wanda bai ji ba bai gani ba.
16/03/2026
Sanarwar Rufe Ramadan Tafsir Shekara Na 1447AH/2026CE
Tareda: Mal. Ibrahim Aisami Shariff (Abu-Unais) Da Alaramma Yakubu Sani Abubakar
Wanda Ake Gabatarwa A Masjid Abubakar As-Siddiq Dake Mai-Aji Close GRA Gashua, Karkashin Kungiyar Jibwis Gashua.
Wanda A Gobe Litinin 27 Ga Watan Ramadan Za'a Rufe A Farfajiyan Masallacin.
Kamar Yadda Aka Saba Bayan Sallan La'asar Da Misalin Karfe 5:00pm Zuwa 6:00pm.
*Note*
Kuma Ana Sanarwa Kamar Yadda Ake Gabatar da Iftar Tin Kamawar Wannan Watan, To Aranar Rufewa ma Ana Sanar da duk Mahalarta Rufe Karatun Su zo da Shirin Za'ayi Iftar Da su (Anyi tanaji Ga Hakan Inn shaa Allah).
16/02/2026
NEMAN TAIMAKON KAYAN SAUTIN MASJID ABUBAKAR AS-SIDDIQ DAKE MAI-AJI CLOSE G.R.A GASHUA, YOBE STATE NIGERIA DOMIN FARA RAMADAN TAFSIR NA BANA 1447AH/2026CE
NEMAN TAIMAKON KAYAN SAUTIN MASALLACI DA ZAICI KUDI NAIRA #400,000
Don Turo Gudumowar Ku.
Account Number:
7035807019
Moniepoint
Aminu Mustapha
SANARWA
Daga Sakataren Masallaci:
Malam Ibrahim Soja
Ta Hannu
Financial Secretary
Mamman Maina Lawan
16/02/2026
Sanarwan Muhadarah Wanda Za'a Gabatar Yau Litinin Inn shaa Allah.
Tsakanin Maghriba Zuwa Isha'i.
14/02/2026
Assalamu Alaikum
Masjid Abubakar As-Siddiq Dake Mai-Aji Close GRA Gashua, Na Gayyatar Al-ummah zuwa gagarumin Muhadara Akan Azumi.
Tareda: Dr. Yunusa Shanu (Al-Gashwawi)
Wanda Zai Kasance Kamar Haka:
Ranar: Litinin 16/February/2026
Lokaci: Tsakanin Maghriba Zuwa Isha'i
Wuri: Acikin Masallacin Inn shaa Allah.
Sanarwa:
Mal. Ibrahim Garba (M. Ibrahim Soja)
Secretary To The Masjid.
06/10/2025
Assalamualaikum
Amadadin Wannan masallaci Mai Albarka Muna Masu Mika sakon ta'aziyya ga Babanmu Kuma Malamin mu wato Ya-Bukar Bisa Rashin Matarsa Da Yayi jiya Agarin Damaturu Kuma akayi Jazanta a can.
Allah Yajikanta Da Rahama Yagafarta Mata Yasa Aljannar Firdaus itace makoma agareta, Yakuma Bawa yan'uwanta Da Dangunta Hakurin Rashi.
Innalillahi Maa Akhaza Walahu Maa A'da wakullu sha'in indahu Bi ajalin musamma' Faltasbir Waltahtasib.
24/05/2025
Karatun Mata!!!
Gobe Lahadi 25/05/2025, Za'a Fara karatun Littafin Al-Fiqhul Muyassar, Fi Dau'i Al-Kitabi Was-Sunnah, Ga Iyaye Mata.
Da Safe Misalin Karfe 8:00am-9:00am Na Safe.
A wannan Masallaci Me Albarka.
Inn shaa Allah.
Tareda:
Ustaz Ibrahim Aisami Shariff (Abu-Unais)
19/05/2025
KARATUN LITTAFIN UMDATUL AHKAM, Min Kalami Khairil Ana'm
_(Li-Sheikh Abdulgany Bn Abdulwahid_ Almaqdisi). 1446AH/2025CE
DARASI NA (Uku 003)
(Kitab Ad-daharah)
https://darulfikr.com/s/207021
Daga: Masjid Abubakar As-Siddiq Mai-Aji Close, G.R.A Gashua, Bade Local Government, Yobe State Nigeria.
21/Dhul Qa'ada/1446AH
19/May/2025CE
Tareda: Ustaz Ibrahim Aisami Shariff (Abu-Unais)🎙️
WhatsApp
https://chat.whatsapp.com/IaK3odgTybM1UmYeuPvkD9
Telegram
https://t.me/+D5UFOKzG_DA4ODdk
+2349016300455
003. Umdatul Ahkam Min Kalami Khairil Ana'm - Mal Ibrahim Aisami Shariff
Darulfikr.com is an Islamic website that provides a comprehensive resource for Muslims to deepen their understanding of Islam. It focuses on promoting the values of Islam and spreading the message of peace, love, and unity.
12/05/2025
KARATUN LITTAFIN UMDATUL AHKAM, Min Kalami Khairil Ana'm
_(Li-Sheikh Abdulgany Bn Abdulwahid_ Almaqdisi). 1446AH/2025CE
DARASI NA (Biyu 002)
(Kitab Ad-daharah)
https://darulfikr.com/s/206301
Daga: Masjid Abubakar As-Siddiq Mai-Aji Closed, G.R.A Gashua, Bade Local Government, Yobe State Nigeria.
14/Dhul Qa'ada/1446AH
12/May/2025CE
Tareda: Ustaz Ibrahim Aisami Shariff (Abu-Unais)🎙️
WhatsApp
https://chat.whatsapp.com/IaK3odgTybM1UmYeuPvkD9
Telegram
https://t.me/+D5UFOKzG_DA4ODdk
+2349016300455
002. Umdatul Ahkam Min Kalami Khairil Ana'm - Mal Ibrahim Aisami Shariff
Darulfikr.com is an Islamic website that provides a comprehensive resource for Muslims to deepen their understanding of Islam. It focuses on promoting the values of Islam and spreading the message of peace, love, and unity.
05/05/2025
KARATUN LITTAFIN UMDATUL AHKAM, Min Kalami Khairil Ana'm
_(Li-Sheikh Abdulgany Bn Abdulwahid Almaqdisi)._ 1446AH/2025CE
DARASI NA (Daya 001)
(Gabatarwa (Muqaddima))
https://darulfikr.com/s/206056
Daga: Masjid Abubakar As-Siddiq G.R.A, Sabongari Ward Gashua, Bade Local Government, Yobe State Nigeria.
07/Dhul Qa'ada/1446AH
05/May/2025CE
Tareda: Ustaz Ibrahim Aisami Shariff (Abu-Unais)🎙️
WhatsApp
https://chat.whatsapp.com/IaK3odgTybM1UmYeuPvkD9
Telegram
https://t.me/+D5UFOKzG_DA4ODdk
+2349016300455
001. Umdatul Ahkam Min Kalami Khairil Ana'm - Mal Ibrahim Aisami Shariff
Darulfikr.com is an Islamic website that provides a comprehensive resource for Muslims to deepen their understanding of Islam. It focuses on promoting the values of Islam and spreading the message of peace, love, and unity.
05/05/2025
Yau Litinin Za'a Fara karatun Littafin Umdatul Ahkam... Tsakanin Magriba Zuwa Isha'i.
Inn shaa Allah.