Zauren Malikiyya Gashua

Zauren Malikiyya Gashua من يريد الله به خيرا يفقه في الدين

18/09/2026
17/09/2026

Cigaba da Tafsirin Al-Qur'ani Mai Girma 📖
Daga Zauren Malikiyya Gashua tare da Ustaz Hussaini Yusuf.
Allah Ya ba malam nasara da albarka. Ameen. 🤲

13/09/2026

Kafin ka tafi Hajji, ka kalli wannan bidiyon. Muhimman abubuwa 10 da ya kamata ka guje musu.

13/09/2026

Karatun Littafin Attalqeenu Fi Fiqhil Malikiy
Ana ci gaba da karatun littafin Attalqeenu Fi Fiqhil Malikiy a Zauren Malikiyya Gashua, tare da Ustaaz HussainiYusuf.

Allah Ya sa karatun ya amfani al'umma, Ya ƙara wa Ustaaz ilimi da albarka. Amin.

11/09/2026

Sakon ta'aziyyata

11/09/2026

Cigaba Da Tafsirin Al-Qur'ani Mai Girma Daga Zauren Malikiyya Gashua Tare da Ustaz Auwal Usman Zango.

Daga masallacin Juma'a na uku dake cikin garin Gashua hanyar Dumburi road.

Muna Adddu'a Allah Ya ba malam nasara. Ameen.

Address

Juma'a Mosque Dumburi Road
Gashua

Telephone

+2348145214358

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zauren Malikiyya Gashua posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Zauren Malikiyya Gashua:

Shortcuts

Share