17/08/2026
SANARWA TA MUSAMMAN
Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh.
Yan’uwa, kamar Yadda aka sanar a kwanakin baya, Sheikh Sadik Alh. Kyari zai fara gabatar da karatun littattafan Al-Ishmawee da Usulus Salasa.
Alhamdulillah, yanzu haka an fara karatun, kuma In Sha Allah za a rika ɗora audio na karatun duk lokacin da Malam ya gabatar a Zauren Sheikh Goni Aisami.
Duk wanda yake ko’ina zai iya samun littattafan domin ya riƙa bin karatun tare da mu a duk lokacin da ake gudanarwa.
WhatsApp
https://chat.whatsapp.com/F1XjgSbaVOx8hJ8KLvdafM?s=cl&p=a&ilr=0
Telegram
https://t.me/Shkgoniaisaminurulislamfoundtion
Allah Ya sanya Albarka a cikin wannan karatu, Ya amfanar da mu da ilimin da za'a koya.
Ameen Yarabbal Alameen!