Golden boy Gir Gir

Golden boy Gir Gir Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Golden boy Gir Gir, High School, Gashua sabon gari ward kabalan kara, Gashua.

06/07/2023

Wllh idan kika bayyana tsiraicinki kika fita har kidawo daga inda kikaje mala'iku suna tsinemiki kuma kina cikin fushin ALLAH😢

06/07/2023

Xafin rana
Xafin axumi
Xafin kabari
Xafin rayuwa
Ubangiji ka sassautawa musulmai 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲

02/07/2023
29/06/2023

Idan Allah ya baka Arziki, Ya baka ne domin ka taimaki yan'uwan ka.

Ba'a baka arziki ba don Kayi musu alfahari da dagawa ba.

27/06/2023

YaaHayyuYaaQayyum YaaAllah

Hajjin Badi Da Zai Zagayo Kasa Damu Za'ayi Amin🙏
is beautiful😍

27/06/2023

Yinin Ranar Arfah yatafi😭😭
Yh Ubangiji Kasa yatafi da dukkan Zunubanmu Ya barmu kamar yadda iyayenmu S**a haifemu

Address

Gashua Sabon Gari Ward Kabalan Kara
Gashua

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Golden boy Gir Gir posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Golden boy Gir Gir:

Shortcuts

Share

Category