Hudu Muhammad Sani

Hudu Muhammad Sani

Share

Mafi girman kuskure kaso Wanda baya son ka

27/12/2024
20/11/2024

Shehu Kana Gani

Wannan wata sabuwar mummunar ɗabi’a ce ta kunno kai acikin al’umma

Kuma wallahi shirka ce

Idan aka shiga musiba, Allah kaɗai ake kira domin neman mafita

Saboda haka wannan ba abun wasa bane ko dariya, wallahi zai kai mutum zuwaga halaka ko fitar imani

Allah ta’ala yasa mudace ameen.

12/10/2024

Shawara Ga Dr Idris Abdul'aziz Dutsen Tanshi.....

Tabbas Malam al'ummar musulmi da almajiranka akwai ilmin da sukafi bukata sabanin ilmin da kake basu na dabete..

Mas'alolin da kakan dage wajan bayaninsu basu da wani amfani na azo a gani cikin addininmu..

Maimakon haka ka kalli wani al'amari dazai amfani kowanne musulmi ka koyar damu shi

Kayi koyi da maluman irinsu sheikh farfaresa isa yelwa, sheikh ahmad tijjani gurumtun, Malam yahaya haifan, farfesa isa ali fantami, farfesa muhd sani rijiyar lemu

Ka koyar da ilmin da bamamu ba har yan darika da shia zasu amfana, afahimtata hakan yafi dacewa..

Allah yasa malam yaji sakona

12/02/2022

honourable Abdulbasiru Musa Bagobiri you impress me with the effort you have made. May God bless you.

17/11/2021

Assalam Alaikum

Want your school to be the top-listed School/college in Gashua?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address

Albarkawa Community
Gashua
22

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00