Idan wani yace ma ka rayuwar nan tana da sauki bai faɗa ma ka gaskiya ba, gaskiya ita ce "rayuwa aba ce mai wahala" kai da ka zo duniya don jarrabawa ka san abu mai wahala ka zo yi. Labari mai daɗi shine duk wahalar tan za ka iya ɗauka saboda Allah ba ya ɗorawa bawa abunda ba zai iya ba, daɗi kan daɗi kuma shine matukar ka sha wahalar bisa gaskiya da yiwa Allah ɗa'a za ka samu rabo mai girma bayan ka bar duniya, abun tsoro kuma shine idan ka yi ganganci ka sha wahalar duniya ta fuskar saɓon Allah za ka tarar da wahalar da ta fi wannan bayan ka bar duniya.
Copied
Skills rather than certicates
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Skills rather than certicates, College & University, Low-cost, Gashua.
Wataran fa sai dai ace mana su wane Allah ya ji ƙansu kamar yadda muke faɗawa 'yan uwammu waɗanda s**a rigamu tafiya.
03/04/2024
Want your school to be the top-listed School/college in Gashua?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Low-cost
Gashua
Gashua