Assayyid Mukhtar Isma'il Jabiri

Assayyid Mukhtar Isma'il Jabiri Lectures and Presentations

25/08/2026

MAULIDIN SAYYIDUNA RASULULLAHI (SallaLahu AlaiHi Wa Alihi Wa Sallam) Daga Zawiyyar maulana Assayyid Mukhtar ismail Jabiri zariya road Funtua

Talata 12-03-1448 25-08-2026

sanarwa daga Zawiyyar gidan Alhj Dabo karkashin jagorancin assayyid Mukhtar ismail Jabiri zariya road za ayi khatmu tani...
25/08/2026

sanarwa daga Zawiyyar gidan Alhj Dabo karkashin jagorancin assayyid Mukhtar ismail Jabiri zariya road za ayi khatmu taniah insha Allah xuwa anjima bayan sallar Isha i

21/08/2026

Gabatar da karatun Mauludin Manzon Allah S.A.W

Ina sha Allah
15/08/2026

Ina sha Allah

12/08/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Mustafa Dahiru Fta, Isma'il Akilu Gentle, Magaji Habubakar, Khamees Umar, Sai Manzon Alla

12/08/2026

Cigaban karatun littafin Tanbihul-mugtarrina wanda Assayyid Mukhtar Isma'il Jabiri ke gabatarwa duk ranar Laraba, bayan sallar isha'i, a masallacin gidan Marigayi Alhaji Dabo Zaria Road Jabiri Funtua.

05/08/2026

MAULANA SHEHU TIJANI RTA Yace:

(((( NASIHA ))))

Ku kiyaye kawunanku daga sa6awa umurnin Allah, idan sa6awa Allah ya faru daga daya daga cikinku, kusani bawa ba mahasumi bane, duk wanda yai zunibi kar yace ni almajirin Shehu Tijani ne ko almajirin Shehu ibrahim ne yace Astagfirullah kawai. Kar kayi taqama da Shehu Tijani ko Shehu Ibrahim ko Darika ko Faydah ko wani alkawari da Manzan SAW Allah yaiwa Shehu Tijani ka sa6awa Allah, MAULANA yace a' a' maza ka tuba.
Imam Mukhtar ismail Jabiri Zawiyya... โœ๐Ÿป

10/01/2026

ู„ูŽู‚ูŽุฏู’ ุฌูŽุงุกูŽูƒูู…ู’ ุฑูŽุณููˆู„ูŒ ู…ูู‘ู†ู’ ุฃูŽู†ููุณููƒูู…ู’ ุนูŽุฒููŠุฒูŒ ุนูŽู„ูŽูŠู’ู‡ู ู…ูŽุง ุนูŽู†ูุชูู‘ู…ู’ ุญูŽุฑููŠุตูŒ ุนูŽู„ูŽูŠู’ูƒูู… ุจูุงู„ู’ู…ูุคู’ู…ูู†ููŠู†ูŽ ุฑูŽุกููˆููŒ ุฑูŽู‘ุญููŠู…ูŒ
"There has certainly come to you a Messenger from among yourselves. Grievous to him is what you suffer; [he is] concerned over you, and to the believers he is kind and merciful."

Address

Jabiri Funtua
Funtua

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Assayyid Mukhtar Isma'il Jabiri posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category