21/08/2025
Don Ka Zama cikin wadanda suke tsoro ...
It is a Juma'a Masjid in Funtua LG Katsina S.T. & the Imam of Masjid is Imam Nasir Abdurrahman Ahmad.
21/08/2025
Don Ka Zama cikin wadanda suke tsoro ...
Congratulations
Hon. Albani Samaru Zaria Chairman Sabon gari LG Zaria.
&
Hon. Alaramma Abdullahi Abba Zaria LG Vice Chairman
Inna lillahi wa inna ilaihi Raji'un
Rasuwar Kawuna (Yayan Mahaifiyata) Alhaji Muntari Jafar Jino, ta girgizani matuka, kuyi Addu'a
Allahu Akbar
Na biyun ya tashi yanzunnan
Alhamdulillahi Alhamdulillahi, Jirgi na Daya na Alhazan Katsina ya tashi yanzunnan karfe 3:30 zai sauka Jedda Da yardar Allah
26/05/2024
Tarihi maimaita kansa yakeyi...
13/05/2024
KO BAKU SAMU JANAZA BA KA MASA ADDU'A
Hayatu College Funtua tayi rashin Gorzon Malami Kuma Jajirtaccen tsohon Dalibin ta, Malam Murtala Yakuba (Mai Imani Dan Hisba) Allah Jikanshi,
02/05/2024
Alhamdulillahi, Ranar Karshe ta Bitar Alhazan Funtua ZONE 2024.
Allah yasa Maniyyata a sauke Lafiya
19/04/2024
Ni da Chairman NAHCON Alhaji Jalal Ahmad Arabi muna maku barka da Juma'a
Hudubar: Wasu daga Jarabawar Yunwa da Aka taba yi