اللَّهُمَّ ارْزُقْنَا شُعُورَ الْحُجَّاجِ وَهُمْ يَرْجُونَ رَحْمَتَكَ، وَبَلِّغْنَا يَوْمَ عَرَفَةَ وَأَنْتَ رَاضٍ عَنَّا، وَاكْتُبْ لَنَا دَعْوَةً لَا تُرَدُّ وَقَلْبًا مُطْمَئِنًّا. 🤍💚🕊️✨️💖🌟🌈💫
Islamic Moral Guidance &Business Insight
السلام عليكم
Koyon Sana'a da Zantuttukan Addini bada wariyar Yare ko Jinsi ba! Design fashion native clothes
Don ciyar da Al Ummah gaba na Tunaninta, Dabi'unta, Addinin Gaskiya, Sana'arta!!!!
Sanarwa daga JIBWIS Social Media
Ana sanar da daukacin al’ummar musulmi cewa za a gudanar da Sallar Idi a Government Day Secondary School, Dandume gobe Lahadi 1 ga Shawwal, 1446H (30 ga Maris, 2025) da karfe 9:00 na safe in sha Allah.
A yi kokari a hallara da wuri don gudanar da ibada cikin tsari. Allah ya karɓi ibadunmu, amin.
JIBWIS Social Media Dandume
23/03/2025
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته
Gaskiya Masu Qoqarin Yin wata Qarya akan Abinda Mutum bai Sani ba! To Mutum ya Sani ga Qarya ga Qage to Qarshe zaita yin Qarya ne don ya Kare Qaryar sa ta Farko! Gaskiya banso cewa komai ba Amma Dole tasa Ince a Yau kuma Yanzu! 1. Duk Wanda ya Dauka sai wani ya bashi Kudi shine yake Mutum a Gunshi to da Sauranka!!! 2. Duk Wanda ya Rasa Madafa sai wani ya bashi to MADAFA ma Tabbaciya Itace ta Allah!!! 3. Duk Wanda keson sai yaga Abinda kake wa Iyayenka/"Yan Uwanka/Danginka to Tsegumanme ne! 4. Yabo yakanzo da S**a ta wani Bangon(Garin S**a saika yabi Mutum) baka Ankara ba! 5. Ita Media Ilimi ne ba Wai yawan Postings ba! Kar mu Manta Akwai yara Wanda suke Gogaggu Makaranta Harkar Media Idan Muka sako su to...!!! Don Allah Muyi Addini don Yana Addini Zababbe, badon Munga ba wani Zabin ba! Muyi Sana'a don Neman na Kai ba wai don Na Rasa yadda zanba! Muyi Karatu don fita cikin Duhun Jahilci ba Wai don Kada abokin Gardama ba! Muyi Siyasa don ta Zama Lalura, ba Wai don Cin Mutuncin wani ko Goge Raini ga wane ba! Duk Abinda zakayi ka dau Bangaren Amfanin ba Wai gudun Kar Akamma ko Goge Raini ba!!! A Qarshe don Allah duk Wanda zaiyi Posting din Shi ya Sani Allah ya nan a Madakata....! Amma Idan abun yayi Yawa fa to....!!! Allah ka Ganar damu ka Shiryar damu أمين يارب العالمين
03/03/2025
📢 D'TOWN DATA – SAUKIN DATA, SAUKIN BIYA, DA SAURI MAI KARFI! 🚀📡
Duk da cewa farashin data, musamman Airtel, ya ƙaru daga ₦650 zuwa ₦700, wasu wurare har ₦800 ko ₦900, a D'TOWN DATA har yanzu zaka iya samun 1GB akan ₦250 kacal! 🎉🔥
✅ MTN 1GB – ₦250
✅ Airtel 1GB – ₦250
✅ Farashi mai rahusa, sabanin sauran wurare!
🔹 Me yasa zaka zabi D'TOWN DATA? 🤔💡
🔹 Sauri & Karfin Network – Da zarar ka tura, cikin sekondi data zata shigo! ⚡📡
🔹 Ba sai ka tuntuɓi Customer Service ba – Idan data bata sauka ba, za ka iya dawo da ita kai tsaye daga app! 🔄✅
🔹 Tsari na Musamman – Ba kowanne kamfanin data ke da irin wannan ba!
🔹 Customer Contact Save – Zaka iya adana lambobin abokan cinikinka cikin sauƙi.
🔹 Automatic Data Send – Zaka iya saita lokacin da zaka sayi data bayan kwana, sati ko wata ba tare da bude app ba! ⏳🚀
🔹 Ribar Commission – Kowane adadin da ka sayar, daidai da shi zaka samu ribarka! 💰💵
🔹 Biyan Kudi Mai Sauƙi –
₦1 – ₦999 → 1% charge kawai
₦1,000 – ₦10,000 → ₦50 flat charge
🛒 Danna nan don siyan data yanzu:
👉 https://sabuss.com/dtowndata9
📍 Tuntube Mu:
🏢 Babban Office:
Jawwala Communication Center,
No. 6 Izala Mosque, Lagos Road, Dandume
📞 Lambobin Sadarwa:
📱 07060654399 | 07081171784 | 09036665368
https://www.facebook.com/share/p/1C5NUJv3bb/
D'TOWN DATA Welcome to Dtown Data, your number one source for all things. We're dedicated to giving you the very best of products and services.
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته
"Yan Uwa Musulmi mu Tuna Idan ana Azumi/Ramadana Kar Mutum ya shagaltu da Waya akan yawan Karatun Al-Qur'ani, kaje/kije gun da ake Tafseer don ji da Tambaya akan Al Amurran Addinin Musulunci (Don Shi ba'a yin Shi da naga anayi)! Kila Mal. Yayi kuskure ba Wanda Allah ya bashi Ikon ganowa da ka/Kin je sai Allah yasa ka gyara! Mu Daure don Allah yawan karatun Al Qur'ani a Gida ko gun Zama! Mu tuna wancen Azumin anyi da wasu yau Basu! To kaima kila wannan ne na Qarshe! Kaga ko ai ya kamata mu kyautata duk Aiyukan mu don kila ban kwana Muke! Shekara Cur muna duk Sauran Lamurra; kilama munfi Lamurran mu Lokaci Mai yawa! karatun Qur'ani da Sauran Ibadun Azumi sai wane da wane! Ashe dama tazo muyi Amfani da Ita Mana! ba'ce karka nemi Halasba; a'a ka Kara Lokutan Ibada dai sosai, Sadaqa, Kyauta, Tausasa Zance, Taimako, da Sauran Aiyukan Alkhairi!!! Allah ka rabamu da yin Riya, Sum'a, Hassada, Qarya, sakaci da Ibada, bin son Rai, Ci da Addini! أمين يارب العالمين
https://chat.whatsapp.com/DhVToV6KveUI7xsWmoyiAK
*Class Din Kyau tane Abubuwan da Zamu Tattauna sune:*
1. Amfanin Azumi ga lafiyar mu.
2. Ya zamu magance ulcer Lokacin Azumi ta Daina yawan tashi...??
3. Wanne abinci ko abinsha ya kamata Murinka amfani dasu, Wanda zasu Kara mana Lafiya A Lokacin Azumi....?
4. Shin ya dace Murinka Shan Ruwan Gishiri da suga (ORS) Lokacin Azumi.....??
5. Yaya mace Mai juna biyu ko Mai Shayarwa Zata kula da kanta da Kuma jaririnta a Lokacin Azumi...??
6. Ya zan Rage kiba a Lokacin Azumi...??
7. Jinin al'ada Yana yawan yimun wasa da Azumi Yana hanani yin Azumi Taya zan magance hakan...???
8. Yaya masu Ciwon suga, Ciwon Koda, hawan Jini ya kamata su gudanar da Azumi...??
*Dama Sauran abubuwan da zasu taimaka Mana wajan kula da lafiyarmu a Lokacin Azumi. Kudai kawai kuyi join kafin group din ya cika.*
26/01/2025
بسم الله الرحمان الرحيم
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته
Bayan haka, wani lokaci mukan qara Tunzura kuskure don qara yaduwar sa; ko kokarin Maida Raddi sai kuma ya zama mun Qara tuna ma wani Kuskuren! Dayawan mu mun kasa gane mecece Media! Ko Social Media! Idan kayi Rubutu Allah ne kadai yasan Randa zai Kauce! Amma Zance kila Wanda s**a ji Allah ya Dau Rayuwar su; kaga shikenan in basu fada ba! S**an su Wanda s**a Qirqiri Wadannan Media din basu Iya gane Qarahen sa! Mu sani kamar yadda yake zaka ga duk aikin ka na magana da Aiki hakama na Rubutu a Ranar Alqiyama! Don haka ina ma kaina da "Yan Uwana NASIHA muji Tsoran Allah!!! Kar mu Dauka ba mai Iya Kuskure cikin mu, ko mu ba'a cin mu Gyara! Ko in an gano kuren mu muqi gyarawa!!! Wannan abun daya faru na Zancen nan(ba saina Maido shi ba...) Don Hasken Allah da Girman Allah da Matsayin Manzon Allah صلي الله عليه وسلم mu barshi ya wuce a shiga wani sabon Bayanin!!! إن شاء الله "Allah zai yafe abinda ya wuce, Wanda ya koma wadannan...." Don Allah wai sauran Garuka ba suda Groups ne na media? Shin basuda sabani ne?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Telephone
Address
No6 Izala Mosque Lagos Road Dandume
Funtua
3809
04/03/2025