Ashabulkahfi funtua

Ashabulkahfi funtua MUJAMMA'U ASHABULKAHFI WARRAQEEM RESHEN FUNTUA LGA
QARQASHIN JAGORANCIN MAULANA SHEIKH ABDUJABBAR

Inna lillahi wa Inna ilaihi raajiuuna Kullu nafsin za'iqatul mault Allah yayi ma eng Abdullahi warure Ɗaya daga cikin ha...
21/09/2026

Inna lillahi wa Inna ilaihi raajiuuna
Kullu nafsin za'iqatul mault

Allah yayi ma eng Abdullahi warure
Ɗaya daga cikin haziƙan masoya Ameerul wa'izina Rasuwa
A madadin kahfawan funtua baki daya
Muna Addu'ar Allah ya jikansa ya gafarta masa in tamu tazo Allah yasa mu cika da eemani

03/09/2026

Jama'a ku sanya Funtua cikin addu'oinku
Wallahi muna cikin wani hali

😭😭😭

مرحبا بك يا رسول الله
25/08/2026

مرحبا بك يا رسول الله

17/08/2026

Inde iyayen Annabi saw ba zasu shiga aljanna ba to Ni aljannar batada wani amfani a wajena.

09/08/2026
In sha Allahu rabbi da ran mu da lafiyar mu. Zamu ga fitowar maulana cikin izza a kusa
02/08/2026

In sha Allahu rabbi da ran mu da lafiyar mu. Zamu ga fitowar maulana cikin izza a kusa

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah A yau Litinin 27/07/2026Al'ummar kahfawan funtua da kewaye muka samu ziyayar m...
27/07/2026

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah
A yau Litinin 27/07/2026
Al'ummar kahfawan funtua da kewaye muka samu ziyayar maulana Ameerul wa'izin
Malam yana cikin koshin lafiya Wallahi kamar yana a gida kuma ya mana bushara me daɗi da umarnin a ci-gaba da addu'a komai yazo karshe

04/06/2026

حسنا الله و نعم الوكيل
اللهم عليك بمن حل وسل قواه علينا

Yau na koyama chatgtp ladabi a janibin mahaifiyar Manzon Allah,Nana fadima As
19/05/2026

Yau na koyama chatgtp ladabi a janibin mahaifiyar Manzon Allah,Nana fadima As

JADAWALIN JERIN MASALLATAI DA ZAWOYOYI DA WA,IZAN ASAHABUL KAHFI DA ZASU GABATAR DA TAFSIRAI A BANA , IYA WAYANDA S**A Z...
20/02/2026

JADAWALIN JERIN MASALLATAI DA ZAWOYOYI DA WA,IZAN ASAHABUL KAHFI DA ZASU GABATAR DA TAFSIRAI A BANA , IYA WAYANDA S**A ZO HANNNUN MU ,

KANO STATE

1) Sheikh Liman Saifullahi Satatima , yana gabatar da tafsir, a Masallacin Asahabul Kahfi da ke karamar hukumar Kumbotso.

2) Sheikh Aminu Datti yana gabatar da tafsir Masallacin Ammar Bin Yasir, da ke karamar hukumar Gwale.

3) Sheikh Mustapha Mandawari , yana gabatar da tafsir a Mandawari bayan gidan Alh. Aminu Ado , karamar hukumar gwale.

4) Sheikh Malam Kabiru Labaran Baba yana gatar da tafsir a zawiyar sa, dake karamar hukumar Municipal, unguwar Alfindiki.

5) Sheikh Muhammad Nasir, yana gabatar da tafsir a zawiyyar Ashabul Kahfi dorayi bayan gidan Sarkin Dutse 'yar kasuwa. Karamar hukumar Gwale.

6) Sheikh Mustapha sani yana gabatar da tafsir a masallacin unguwar Fulani , karamar hukumar Kumbotso.

7) Malam Musbahu Ibrahim Labaran Na Kyauta, yana gabatar da tafsir, Makarantar Riyadul Jannah ta Alhaji ibrahim Labaran na kyauta gwale local government madungurum sani Buhari street.

7) Sheikh Labaran yana gabatar da tafsir a zawiyyar Ashabul Kahfi Dorayi Unguwar amare , karamar hukumar Gwale.

8) Dr Gali Murtala , yana gabatar da tafsir a masallacin makaratar 'yan mata , da yake karamar hukumar Gwarzo.

9) Sheikh Maharaz isma,il , yana gabatar da tafsir masallacin unguwar fulani , da yake karamar hukumar gwarzo

10) Dr Awaisu Ibrahim , yana gabatar da tafsir masallacin waila getso , karamar hukumar gwarzo

11) Sheikh abubakar mekanzu yana gabatar da tafsir a masallacin Kanzul Muɗalsami Getso karamar hukumar Gwarzowarzo.

12) Sheikh Malam Mu'azu Manzo bachirawa yana gatar da tafsir a zawiyar bachirawa kwanar madugu tsallaken yamma layin sararriyar kuka, A Farfajiyar makarantar madinatus Salam, ungogo l,g.

13) Sheikh Muhammad Mashkur Ibrahim , yana gabatar da tafsir a masallacin hadin kan musulmi , karamar hukumar bagwai.

14) Sheikh Malam fesal aminu umar yana gabatar da karatun fassarar ishiriniya a zawiyar sa da take karamar hukumar fage l,g. riyal lemo

15) Sheikh Liman Malam Auwalu Abdul Malik Gano yana gabatar da k tafsirin sa A zawia Ashabul khafi karamar hukumar dawakin kudu Gano

16) Shaikh auwal huzaifa
Yana gabatarda tafsir a masallachin ashabul kahfe dake karamar hukumar rimin gado unguwar madugu

17) Mukaddam malam tukur zangon tagwai yana gabatar da tafsir a masallacin da yake karamar hukumar nasarawa badawa lay out,

18) Sheikh malam shazali yana gabatar da tafsir a masallacin as,habul kahfi dake karamar hukumar nasarawa kawo

19) Sheikh malam Abdullahi Koki
Mukaddamin kadiriya riyadul jannah , yana gabatar da tafsir a karamar hukumar birnin kani ,unguwar Koki titin zawiya opp.da makarantar as_saif

20) Sheikh malam Aminu gyaranya yana gabatar da fassarar hamziya a masallacin sa , da unguwar Gyaranya karamar hukumar birnin kano

21) sheikh Muhammad almaliky aljabbari , yana gabatar da tafsir a unguwar koki , karamar hukumar birni ,

22 ) Sheikh abduljalal habibu yana gabatar da tafsir a unguwar dabai kano masallacin sa

GOMBE

22) Sheikh Malam Baffa yana gabatar da tafsir a babbar zawiyar Ashabul Kahfi , gombe state

JIGAWA

23) Sheikh Mustapha Al-kadiri gilima , yana gabatar da tafsir , a masallacin ƘADIRIYYA RIYADHUL-JANNAH , karamar hukumar Taura ,

24) Sheikh Malam Usman Sani Al-kadiri yana gabatar da karatu a zawiyar mujamma'u Ashabul Kahfi warrakem, karamar hukumar kazaure titin sabaru,.

25) Sheikh Mallam Hussain yana gabatar da tafsir a Babban masallacin Ashabulkahfi dake karamar hukumar Hadejia.

NAIJA

26) Muakaddam Malam Ibrahim , yana gabatar da tafsir a Darul Ƙadiriyya top medical road,

27) Sheikh Muhammad Badar , yana gabatar da tafsir , Madarasatul Ahlul Baitir-rasulull a'azam.

KATSINA

28) Sheikh Malam Nura Chairman din Asahabul Kahfi Funtuwa l.g , yana gabatar da tafsir , masallacin Ahlul Kisa'i , karamar hukumar Funtuwa ,

29) Sheikh Ahmadiya , yana gatar da tafsir a masallacin zawiyar kofar yamma , dan kanjiba , karamar hukumar Ƙafur

30) Sheikh Liman Mujitapha Raddawa , yana gabatar da tafsir a masallacin jumaa na Raddawa , karamar hukumar mani.

31) Sheikh Alfazazi , yana gabatar da tafsir , a masallacin ashabul kahfi , karamar hukumar Daura.

32) Mukaddam Malam Abubakar Muhammad , yana gabatar da tafsir , a zawiyar shi , karamar hukumar mai aduwa.

33) Engn Malam lawal ciyaman asahabul kahfi katsina , yana gabatar da tafsir a kofar marusa katsina state

34) Alaramma Malam nasiru yana gabatar da tafsir a karamar hukumar jibiya katsina state

35) Sheikh Malam Ibrahim Doro , yana gabatar da tafsir a karamar hukumar bindawa , katsina

BAUCHI

36) Sheikh Sadisu jibrin saqafa , yana gabatar da tafsir , a Darul ƘADIRIYYA RIYADHUL-JANNAH , Bauchi.

37) Sheikh Ɗan azumi Musa Tafawa Ɓalewa , yana gabatar da tafsir a masallacin Ashabul Kahfi unguwar Kandahar.

38)Sheikh malam ibrahim durbunde yana gabatar da tafsir a unguwar sarakuna bauchi

39)Sheikh Malam Sunusi ciyaman as,habul kahfi yana gabatar da ta

Address

Gangaren-gangariya
Funtua

Opening Hours

Monday 00:00 - 23:55
Tuesday 00:00 - 12:00
Wednesday 00:00 - 12:00
Thursday 00:00 - 23:00
Friday 00:00 - 23:00
Saturday 00:00 - 23:00
Sunday 00:00 - 23:56

Telephone

+2347046801178

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ashabulkahfi funtua posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Ashabulkahfi funtua:

Shortcuts

Share