25/08/2024
💪💪Madrastu Tahfizul Qur'an waddirasatul Islamiyya Funtua 🔥🔥
The ongoing 2nd Annual Qur'an recitation competition😘😘
Tabbas bamu kasance tare da ku ba a zahiri Amma lallai muna tare da ku da kyawawan niyyoyin mu.
Muna Addu'a Allah ya sa Albarka ya karfafa ma Ɗaliban da malam guiwa ya basu ikon yi don neman yardar shi.😘😘