09/02/2026
*TOMORROW MATCH*
ππ» *WEEK (15 - 16)* ππ»
β½β½β½β½β½β½β½β½
*FUNTUA COMMUNITY CHAMPIONSHIP*
ππππππππ
*2024/2025 SESSION*
ππππππππ
*WEEK (15 - 16) FIXTURE*
ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»
ππ»ππ»ππ»
ππππππππ
*2. FUNTUA PILLARS F.C*
π
*YOUNG STARS F.C*
π*TUE:-10-FEB-2026*π
ποΈ *VENUE: FTA STADIUM* ποΈ
π*TIME:3:30pm*π
*M.Cππ» COACH INSHA ALLAH*
ππππππππ
β½β½β½β½β½β½β½β½
ππππππππ
ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»
*F.C.Cππ»MEDIA OFFICER*
ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»
*Ibrahim Mu'az (Abu-Ammar).*
23/01/2026
Aslm. Yan Uwa Muna Bukatar Addu,arku Domin Ftn Samun Nasara Akan Wannan Wasan Namu Da Zamu Buga Da REAL F.C Ayau FRI-23-Jan-2026 Insha Allahu. Kusanyamu Acikin Addu,o,inku Allah Ya Bamu NASARAR Wannan Wasan Mu FUNTUA PILLARS FC.
03/08/2024
Aslm. Karfa kabari abaka labarin wannan wasan.
02/08/2024
Aslm. Muna gayyatar yan uwa da abokan arziki, zuwa kallon wannan wasan na SADA ZUMUNTA, atsakanin wadannan KUNGIYOYIN GUDA BIYU. Sannan muna bukatar Addu,arku domin ftn samun nasara da kuma tashi lfy.
01/08/2024
UP MASU GARI FUNTUA PILLARS FOOTBALL CLUB.
01/08/2024
UP FUNTUA PILLARS FOOTBALL CLUB
01/08/2024
Up FUNTUA PILLARS FC
masu GARI
27/02/2024
Aslm. Amadadin wannan KUNGIYAR TA FUNTUA PILLARS FAMILIES, OFFICIALS da YAN WASANTA tare da MAGOYA BAYANTA, muna taya KUNGIYAR KWALLON KAFA TA (FC LIVERPOOL FUNTUA) murna akan wannan gaggarumar NASARAR da s**a samu na LASHE WANNAN GASAR KOFIN DAN BURAM na SHIYYAR FUNTUA ZONE, muna taya su murna matuka, tare da fatan alkairi agare su baki daya. Sannan muna taya KUNGIYAR KWALLON KAFA TA (FUNTUA FC) akan samun Kyautar na UKKU watau 3rd PLACE da s**a yi awannan gasar. Sannan ina taya baki daya FUNTUA murna akan samun CINYE wannan gasar ta ZONE da muka yi, muna kara godia ga ALLAH da wannan NASARAR da ya bama FUNTUA awannan KOFIN NA ZONE. Sannan ina mika sakon JINJINA da YABAWA ga wannan TSOHUWAR KUNGIYAR TAWA TA LIVERPOOL akan wannan JAJIRCEWAR da s**a Nuna da DA,A alokacin da ake buga wannan GASAR, har zuwa karshe. Sannan ina mai kara JINJINA ga dukkannin OFFICIALS na wannan TSOHUWAR KUNGIYAR TAWA TA LIVERPOOL akan irin NASARORIN da ake samu ako yaushe.βοΈ Sako daga SAKATAREN KUNGIYAR TA FUNTUA PILLARS FC. Ibrahim Mu,az (Ibrahim Babbah- Abu-Ammar).