Ta'asisul Qur'an Qismu Tahfeez Dikke progrm.

Ta'asisul Qur'an Qismu Tahfeez Dikke progrm.

Share

Sokoto road. Funta dikke

02/02/2022

PATTA QULLAHA wa aslihuu zata bainikum

10/08/2021

MAKARANTA NAYIMA DAUKACIN JAMA'AR MUSULMIN DUNIYA MURNAR SHIGA SABUWAR SHEKARAR MUSULUNCI, ALLAH YASA MUGA WUCEWARTA LAFIYA, DA IMANI.

02/05/2021

ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH.

WANNAN MAKARANTA MAI ALBARKA NASANAR DA CEWA
RANAR LARABA 05=05=2021 ZATAYI HUTUN ZANGON KARATU NA DAYA.
IN Allah yakaimu

12/01/2021

ASSLAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH !
WANNAN MAKARANTA MAI ALBARKA TANA SANAR DACEWA TATAFI HUTUN ZANGON KARATU NA UKKU (third term)
RANAR 09=01=2021
ZA ADAWO RANAR
23=01!2021
INSHA ALLAH.

22/12/2020
15/12/2020

Antanbayi wani tsoho cewa maikake tunanin mutane suna cewa akanka sai yace : nixan mutu kuma suma xasu mutu, sannan kuma nikadai xa'ama hisabi kuma suma sukadai xa ama hisabi dan haka babu ruwana da abinda suke cewa.
:
lallai maganar wannan tsoho akwai wata hikima, da ace dukkanin mutane zasu fahinmci inda wannan maganar da dosa lallai da ansamu saukin gaba dakuma yawan xargi cikin al ummah, saboda gaba pitinace anma bakowa yasan hakanba, fatanmu Allah yabamu ikon gyara kurakuranmu.

Want your school to be the top-listed School/college in Funtua?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address

Funtua